04/03/2026
Alhamdulillah Atm enetworkpos plus ta fara kanmala maibuƙatar xama members na wannan bank xai iya magana ko idan kanaso ka buda acct na wannan bank ga link nan a comment kuje kubuda acct kuma wannan bank ba irin su monipoint opay ds yakeba saboda wannan inkana da acct da wannan bank har salary gonnati naturama aciki saɓanin opay moniepoint ds kuma wannan Atm xatazo da hotum bai acct ɗin
Writen by sufiyanu monde Gorkomodo kebbi state key acct manager kaduna kudan kans