Yesu ne haskena

Yesu ne haskena Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yesu ne haskena, Grocers, Rumi kunkumi, Ikara.

21/01/2026

Allah kaunane yakamata masubinsa suzama masu kauna,kamar yadda shi me kaunane.don Bible Yana fadamana duk maikauna yasan Allah,Kuma haifaffen Allah ne tawurin bangaskiya, ubangiji yatemakemu muzama masu kauna yadda yakamata,nagode.

05/01/2026

Dan,uwa, ko kayadda akwai sheri'a bayan mutuwa ? Wanda shirine kayi domin wannan rana ? kakarbi yesu yazama ubangijin rayuwarka. rayuwar yesu itace hanyar samun Rai madawwami.yitunani akanwannan.

01/01/2026

2026 shekarace ta neman ubangiji,don Zama yayan Allah aduniyar mutane, ruhun ubangiji da kansama tare danamu suna yinsheda cewa,muyayan Allane, ashemu magadane tare da almasihu yesu romawa 8:14-17.

Dan uwa koka Sami haskenda yes yakawo,? imbakasamuba, yakamata kayotunani donkasadu dawannan hasken
22/12/2025

Dan uwa koka Sami haskenda yes yakawo,? imbakasamuba, yakamata kayotunani donkasadu dawannan hasken

Address

Rumi Kunkumi
Ikara

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yesu ne haskena posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category