Zuma Charity Foundation

Zuma Charity Foundation A home to homeless, together we feed the future

Zuma Charity FoundationZuma Charity Foundation na miƙa saƙon jinjina, godiya, girmamawa da kuma ƙarfafa gwiwa ga dukkan ...
26/04/2026

Zuma Charity Foundation

Zuma Charity Foundation na miƙa saƙon jinjina, godiya, girmamawa da kuma ƙarfafa gwiwa ga dukkan waɗanda s**a tallafa da kuɗi da kayan abinci har aka samu nasarar kammala rabon abincin watan Ramadan da ya gabata na shekarar 1447/2026 cikin nasara.

Muna masu miƙa godiya ta musamman ga waɗannan mutane da s**a bayar da gudummawa mai ƙarfi wajen ganin wannan aiki ya gudana cikin nasara:

📌Alh. Lawal Yusuf (A.L.Y)
📌Alh. Maitala Malikanci.
📌Sir Abdulhadi Abdullahi
📌Dr. Haruna Sale Kargi
📌Hon. Dr. Hamza Ibrahim Ikara
📌Dr. Kabir Emergency
📌Alh. Ibrahim Bature
📌Hon. Abba Sayasaya
📌Hon. Ahmad Bello Marafa

Hakika gudummawarku ta taimaka matuƙa wajen tallafawa masu buƙata, kuma Allah kaɗai ne zai iya saka muku da alheri.

Sannan wayanda s**a tura abinda Allah ya h**e musu k**a daga Dari biyar dubu daya da masu Aiko mana da qananan abubuwa daidai qarfinsu Allah ya Saka muku da Alkhairi yasa a mizani.

Haka nan muna jan hankalin sauran al’umma da su ƙara himma wajen bada gudummawa, domin ciyar da mai azumi na da matuƙar muhimmanci, ba kawai a watan Ramadan ba har ma bayan watan.

Har ila yau, muna sanar da al’umma cewa wannan foundation tana aiki ne kaɗai lokacin watan azumi, amma muna da wasu shirye-shirye a ƙasa wanda in Allah Ya Tabbatar zamu gabatar da su domin cigaban al'umma.

A ƙarshe, muna yi wa kowa fatan alheri tare da addu’ar Allah Ya zaunar da ƙasarmu lafiya, Ya kawo ci gaba da zaman lafiya mai ɗorewa. Ameen. 🤲

Ayuba Kabiru
Public Relations Officer
Zuma Charity Foundation

Zainab Sani Labaran
Founder/C.E.O
Zuma Charity Foundation

Zuma Charity FoundationRamadan 1447 – Rana ta 28Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Takwas ga watan Ramadan 1447H / 17-0...
17/03/2026

Zuma Charity Foundation
Ramadan 1447 – Rana ta 28

Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Takwas ga watan Ramadan 1447H / 17-03-2026, Zuma Charity Foundation ta raba abinci:
A Maƙera Ƙarama Ikara ga Al'umma domin suyi buɗa baki cikin walwala.

Domin ba da gudunmawar ku ta kuɗi ko kayan abinci, ku tuntube mu ta:
📞 +234 806 314 0509
📞 +234 702 550 8958
📞 +234 810 000 9998

Ko ku tura gudunmawa ta asusun banki:
Lambar Asusu: 3143990780
Sunan Asusu: Labaran Zainab Sani
Sunan Banki: First Bank of Nigeria

Allah Ya saka da alheri, Ya karɓi ayyukanmu. Ameen. 🤲

Ayuba Kabiru
Public Relations Officer
Zuma Charity Foundation

Zainab Sani Labaran
Founder/C.E.O
Zuma Charity Foundation

Zuma Charity Foundation

Zuma Charity FoundationRamadan 1447 – Rana ta 27Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Bakwai ga watan Ramadan 1447H / 16-0...
17/03/2026

Zuma Charity Foundation
Ramadan 1447 – Rana ta 27

Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Bakwai ga watan Ramadan 1447H / 16-03-2026, Zuma Charity Foundation ta raba abinci:
A Tsoma Ikara ga Al'umma domin suyi buɗa baki cikin walwala.

Domin ba da gudunmawar ku ta kuɗi ko kayan abinci, ku tuntube mu ta:
📞 +234 806 314 0509
📞 +234 702 550 8958
📞 +234 810 000 9998

Ko ku tura gudunmawa ta asusun banki:
Lambar Asusu: 3143990780
Sunan Asusu: Labaran Zainab Sani
Sunan Banki: First Bank of Nigeria

Allah Ya saka da alheri, Ya karɓi ayyukanmu. Ameen. 🤲

Ayuba Kabiru
Public Relations Officer
Zuma Charity Foundation

Zainab Sani Labaran
Founder/C.E.O
Zuma Charity Foundation

Zuma Charity Foundation

Zuma Charity FoundationRamadan 1447 – Rana ta 26Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Shida ga watan Ramadan 1447H / 15-03...
15/03/2026

Zuma Charity Foundation
Ramadan 1447 – Rana ta 26

Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Shida ga watan Ramadan 1447H / 15-03-2026, Zuma Charity Foundation ta raba abinci:
A Lungu, Junction na Central Primary School Ikara ga Al'umma domin suyi buɗa baki cikin walwala.

Domin ba da gudunmawar ku ta kuɗi ko kayan abinci, ku tuntube mu ta:
📞 +234 806 314 0509
📞 +234 702 550 8958
📞 +234 810 000 9998

Ko ku tura gudunmawa ta asusun banki:
Lambar Asusu: 3143990780
Sunan Asusu: Labaran Zainab Sani
Sunan Banki: First Bank of Nigeria

Allah Ya saka da alheri, Ya karɓi ayyukanmu. Ameen. 🤲

Ayuba Kabiru
Public Relations Officer
Zuma Charity Foundation

Zainab Sani Labaran
Founder/C.E.O
Zuma Charity Foundation

Zuma Charity Foundation

15/03/2026

Zuma Charity Foundation
Ramadan 1447 – Rana ta 26

Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Shida ga watan Ramadan 1447H / 15-03-2026, Zuma Charity Foundation ta raba abinci:
A Lungu, Junction na Central Primary School Ikara ga Al'umma domin suyi buɗa baki cikin walwala.

Domin ba da gudunmawar ku ta kuɗi ko kayan abinci, ku tuntube mu ta:
📞 +234 806 314 0509
📞 +234 702 550 8958
📞 +234 810 000 9998

Ko ku tura gudunmawa ta asusun banki:
Lambar Asusu: 3143990780
Sunan Asusu: Labaran Zainab Sani
Sunan Banki: First Bank of Nigeria

Allah Ya saka da alheri, Ya karɓi ayyukanmu. Ameen. 🤲

Ayuba Kabiru
Public Relations Officer
Zuma Charity Foundation

Zainab Sani Labaran
Founder/C.E.O
Zuma Charity Foundation

Zuma Charity Foundation

15/03/2026

Yesterday.... Day 25 of Ramadan..... Ramadan Feeding by Zuma Charity Foundation. Alhamdulillah.

Zuma Charity FoundationRamadan 1447 – Rana ta 25Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Biyar ga watan Ramadan 1447H / 14-03...
15/03/2026

Zuma Charity Foundation
Ramadan 1447 – Rana ta 25

Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Biyar ga watan Ramadan 1447H / 14-03-2026, Zuma Charity Foundation ta raba abinci:
A Asibitin Jafaru Masu Buƙata cikin al'umma Da kuma Almajirai domin suyi buɗa baki cikin walwala.

Domin ba da gudunmawar ku ta kuɗi ko kayan abinci, ku tuntube mu ta:
📞 +234 806 314 0509
📞 +234 702 550 8958
📞 +234 810 000 9998

Ko ku tura gudunmawa ta asusun banki:
Lambar Asusu: 3143990780
Sunan Asusu: Labaran Zainab Sani
Sunan Banki: First Bank of Nigeria

Allah Ya saka da alheri, Ya karɓi ayyukanmu. Ameen. 🤲

Ayuba Kabiru
Public Relations Officer
Zuma Charity Foundation

Zainab Sani Labaran
Founder/C.E.O
Zuma Charity Foundation

Zuma Charity Foundation

Zuma Charity FoundationRamadan 1447 – Rana ta 24Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Huɗu ga watan Ramadan 1447H / 13-03-...
13/03/2026

Zuma Charity Foundation
Ramadan 1447 – Rana ta 24

Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Huɗu ga watan Ramadan 1447H / 13-03-2026, Zuma Charity Foundation ta raba abinci:

A Gidan Yari Ikara domin suyi buɗa baki cikin walwala.

Domin ba da gudunmawar ku ta kuɗi ko kayan abinci, ku tuntube mu ta:
📞 +234 806 314 0509
📞 +234 702 550 8958
📞 +234 810 000 9998

Ko ku tura gudunmawa ta asusun banki:
Lambar Asusu: 3143990780
Sunan Asusu: Labaran Zainab Sani
Sunan Banki: First Bank of Nigeria

Allah Ya saka da alheri, Ya karɓi ayyukanmu. Ameen. 🤲

Ayuba Kabiru
Public Relations Officer
Zuma Charity Foundation

Zainab Sani Labaran
Founder/C.E.O
Zuma Charity Foundation

Zuma Charity Foundation

11/03/2026
Zuma Charity FoundationRamadan 1447 – Rana ta 22Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Biyu ga watan Ramadan 1447H / 11-03-...
11/03/2026

Zuma Charity Foundation
Ramadan 1447 – Rana ta 22

Alhamdulillah, a rana ta Ashirin da Biyu ga watan Ramadan 1447H / 11-03-2026, Zuma Charity Foundation ta raba abinci:

A Ƙofar Gidan Sani Ikara ga masu buƙata a cikin al'umma domin suyi buɗa baki cikin walwala.

Domin ba da gudunmawar ku ta kuɗi ko kayan abinci, ku tuntube mu ta:
📞 +234 806 314 0509
📞 +234 702 550 8958
📞 +234 810 000 9998

Ko ku tura gudunmawa ta asusun banki:
Lambar Asusu: 3143990780
Sunan Asusu: Labaran Zainab Sani
Sunan Banki: First Bank of Nigeria

Allah Ya saka da alheri, Ya karɓi ayyukanmu. Ameen. 🤲

Ayuba Kabiru
Public Relations Officer
Zuma Charity Foundation

Zainab Sani Labaran
Founder/C.E.O
Zuma Charity Foundation

Zuma Charity Foundation

11/03/2026

Day 21 Zuma feeding.

Address

No. 101 Magajin Gari Street Ikara, Ikara LG
Ikara

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zuma Charity Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category