ꜰᴀɪᴛʜ ɴᴇᴡꜱ

ꜰᴀɪᴛʜ ɴᴇᴡꜱ News only

Zauren Dr Ibrahim Jalo Jalingo
01/11/2025

Zauren Dr Ibrahim Jalo Jalingo

YANZU-YANZU ||Isowar sugaban majalisar malamai ( Sheikh Dr Ibrahim Jalo Jalingo Hafizahullah ) da tawagar sa garin Garba...
25/10/2025

YANZU-YANZU ||

Isowar sugaban majalisar malamai ( Sheikh Dr Ibrahim Jalo Jalingo Hafizahullah ) da tawagar sa garin Garbacede....

Domin gudanarda wa'azi Mai kamada najiha....

A yammacin yau ne 25/10/2025 Al'ummar garin Garbacede s**a karɓi baƙoncin shuban majalisar malamai Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo ....

A cikin wani bayani da malamin darikar Tijjaniyya ya yi, ya bayyana cewa duk wanda ya san zai hadu da Allah, to ya kamat...
19/10/2025

A cikin wani bayani da malamin darikar Tijjaniyya ya yi, ya bayyana cewa duk wanda ya san zai hadu da Allah, to ya kamata ya bi koyarwar Al-Kur’ani da Hadith, domin su ne tushen shari’a.

Wannan magana ta zo ne bayan tashin sabuwar ƙungiya da ke cewa Hadith ba ya cikin hukunci, abin da ya haifar da cece-kuce a tsakanin malamai da ƙungiyoyin addini a Najeriya.

Ku kasance tare da Faith News TV domin cikakken rahoto kan irin wannan muhawara ta addini.

ABIN DA YAN MASUSSUKA KE CEWA....S**a ce wadannan Littafan Sahihul Bukhari ne da Muslim s**a musu haka, Saboda Jahilci b...
19/10/2025

ABIN DA YAN MASUSSUKA KE CEWA....

S**a ce wadannan Littafan Sahihul Bukhari ne da Muslim s**a musu haka, Saboda Jahilci basu San a cikin su Akwai Ayoyin Alqurani ba

Mu dauka Hadisan ba maganar Annabi bane, su kuma ayoyin da suke ciki fa ???

Wannan shine bin Qurani zallan??

~Alaramma Ismail Maiduguri

Dan madina....Fadilatu Sheikh Dr Ibrahim Jalo Jalingo .....Shugaban majalisar malamai Hafizahullah....Allah yakarawa ray...
19/10/2025

Dan madina....

Fadilatu Sheikh Dr Ibrahim Jalo Jalingo .....

Shugaban majalisar malamai Hafizahullah....

Allah yakarawa rayuwa albarka 🤲🤲🤲

Kongiyar Izala zata gabatar da wa’azi a garin Garbacede karkashin jagorancin Dr. ibrahim Jalo Jalingo a ranakun 25–26/10...
19/10/2025

Kongiyar Izala zata gabatar da wa’azi a garin Garbacede karkashin jagorancin Dr. ibrahim Jalo Jalingo a ranakun 25–26/10/2025.

Faith News TV na gayyatar al’umma da su halarta domin jin wannan wa’azi mai cike da ilimi da fa’idar addini.

Ku kasance tare da Faith News TV domin cikakken rahoto kai tsaye daga wurin taron.

Address

Abdullahi Abubakar
Jalingo

Opening Hours

Monday 09:00 - 20:00
Tuesday 09:00 - 20:00
Wednesday 09:00 - 20:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 20:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ꜰᴀɪᴛʜ ɴᴇᴡꜱ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share