Barau S'aska Multi-Farms Hanafari 001

Barau S'aska Multi-Farms Hanafari 001 BARAU S'ASKA MULTI-FARMS HANAFARI

Inganci da Amana a Harkar Noma! Muna samar muku da kayan gona da k

Indai baka taba hada abincin kaji ba to babban kuskure ne ka siyo kajin ka guda 200 ko qasa da haka ko sama da haka kace...
19/05/2026

Indai baka taba hada abincin kaji ba to babban kuskure ne ka siyo kajin ka guda 200 ko qasa da haka ko sama da haka kace za ka hada musu abinci, Ni bamuyi haka dakai ba.

Duk fadi-tashin da ake yi so ake a rage cost a qara riba, in kabi abin ba daidai ba to gaskiya za kayi ba uwar kudi ba riba.

Abinda yafi dacewa dakai shi ne, ka sani, ba a samun nasara sai an ci kwakwa, ita qa’idar nasara kenan, saboda haka in ka siyo kajin ka, ka ware guda goma ko biyar kayi musu kadan, ragowa kuma kacigaba da basu wadda kake siya a kasuwa, a haka ahaka har Allah yasa kayi nasarar qwarewa a abincin naka.

Yanzu ana fama da matsalar rashin girman kaji takowane bangare, daga can inda ka siyo kajin yanzu haka akwai matsala za aga ba sa girma, ga zafi, sannan kazo ka hada da abinci mara kyau, to wannan abin bazai yi maka kyau ba.

Saboda haka dan Allah abi a hankali, ni dai in kabi videos dina za kuga lokacin da nake hada abinci kilo 5 ma, akwai yana nan har Allah yasa yanzu ake yin Ton-Ton.

Maganar abincin kaza ba abin gaggawa bane, gaba daya kiwon ma ba na mai gaggawa bane, amma in aka bi komai akan tsari daki-daki inshaAllahu za ayi nasara.

09/05/2026
09/05/2026

Allah yajikan mallam albani allahumma ameeeen

06/05/2026

BARAU S'ASKA MULTI-FARMS HANAFARI

Inganci da Amana a Harkar Noma!
Muna samar muku da kayan gona da kiwo masu nagarta a kowane lokaci. Domin neman kararin bayani ko sayayya, tuntube mu a: whatsapp
08025192488

Address

Jama'are
Jama'are
751110

Opening Hours

Monday 08:00 - 19:00
Tuesday 08:00 - 19:00
Wednesday 08:00 - 19:00
Thursday 08:00 - 19:00
Friday 15:00 - 19:00
Saturday 08:00 - 19:00
Sunday 08:00 - 19:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barau S'aska Multi-Farms Hanafari 001 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category