Ambassador Aliyu Umar

Ambassador Aliyu Umar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ambassador Aliyu Umar, Grocers, No. 1 Street head office district, Jibiya.

I am Ambassador Aliyu Umar by name, I was graduation my study at Federal College of Education katsina state,
Faculty of Art and Social Science,
Department of Islamic studies and Social Studies.

01/03/2026

Ka Dinga Boye Alkhairin da Kayiwa Mutane, Ka dinga Yawan Bayyana Alkhairin da Mutane s**a yi Maka.

BARKA DA SHAN RUWA.

Allah ya kyauta
06/02/2026

Allah ya kyauta

11/01/2026

Mutum yana lumshe ido kusan sau 20,000 a rana.

07/01/2026
02/09/2025

( NIN )

Kaje Ka duba numbers dake cikin Database na NIN din Ka.
This is for security reasons, wallahi ba ruwan DSS ko CID👇👇👇

Masha AllahAbokina Kuma Mai gidana Armaya'u Bature Albany Allah ya sanya AlkhairiAllah ya kaimu lokacin lfy
21/05/2025

Masha Allah
Abokina Kuma Mai gidana Armaya'u Bature Albany
Allah ya sanya Alkhairi
Allah ya kaimu lokacin lfy

21/05/2025
*LOKACI NA MUSAMMAN*Ibn Taimiyya (R) yana cewa:"Dole ne mutum ya ware wani lokaci na musamman da zai ke6e kansa acikinsa...
20/05/2025

*LOKACI NA MUSAMMAN*

Ibn Taimiyya (R) yana cewa:
"Dole ne mutum ya ware wani lokaci na musamman da zai ke6e kansa acikinsa domin yin addu’o'insa, zikiri, sallah (ta nafila), tadabburi (game da ayoyin Allah), yiwa kansa hisabi, da gyaran zuciyarsa. Dama duk wasu abubuwan da s**a ta'allaqa dashi."

[مجموع الفتاوى ٤٢٦/١٠]

19/05/2025

Wani Karatun baya acikin littafi Yau da gobe ke Koyamaka shi

Address

No. 1 Street Head Office District
Jibiya

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ambassador Aliyu Umar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category