Asararun malam umar mai Asirai

Asararun malam umar mai Asirai MUNA TAIMAKAWA AL UMMA ABINDA YA SHAFI RAYUWA RECIN LAFIYA NE DADAI SAURANSU Asararu

31/05/2026

Celebrating my 4th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

30/05/2026

*REMEDY FOR EVIL JINNS THAT RUIN A PERSON’S LIFE AFFAIRS*

Many people you’ll see, as soon as they start a business you’ll see it get ruined and they lose the capital. Or when they start looking for marriage, as soon as talks begin it falls apart. Or a woman starts having constant problems in her husband’s house, no peace.

So for those struggling with these kinds of problems, here’s a remedy at a boy’s garden/farm:

Get bitter leaf/garlic plant leaves and kainuwa powder. Grind them well. Recite Ayatul Kursiyu 77 times into water, add the powder, then drink it. Do this for 14 days or 24 days. So if the problem is from jinn, magic, or witchcraft, I swear by the Lord of the heavens you’ll be free by Allah’s permission.

We hold this secret in very high regard.

Permission: Send salutations to the Prophet and forward to 5 groups.

Call or WhatsApp:
08123999075
08122522825

MAGANIN BAQAQEN ALJANU MASU LALATA LAMMURAN MUTUMda yawa mutane zakaga dazaran sun fara kasuwa saikaga ta lalace sun res...
30/05/2026

MAGANIN BAQAQEN ALJANU MASU LALATA LAMMURAN MUTUM

da yawa mutane zakaga dazaran sun fara kasuwa saikaga ta lalace sun resa jarin yenda yayi ko suna neman aure da zaran anfara maganar sai ta lalace ko mace taringa yawan samun matsala a gidan miji recin jituwa

to ga masu fama da irin wannan matsalolin ga magani a gonar yaro

ana samun ganyen magarya da garin kainuwa a dakasu sosai a ringa tofa ayatul kursiyu kafa 77 acikin Ruwa a zuba garin sai a sha ayi haka na tsawon kwana 14 ko 24 to indai matsalace ta jinnu ko sihiri ko tsafi wlh kun rebu da izinin Rabbus samawati
Wannan sirrin muna taqama dashi sosai

izininsa ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 5

kira ko whatsapp

08123999075
08122522825

MAGANIN DAURIN BAKI KO DA A SHARI,A KO WATA FUTINA DA TATASOin kanaso ka daure bakin abokin gaba ko wani azzalumi to.sai...
30/05/2026

MAGANIN DAURIN BAKI KO DA A SHARI,A KO WATA FUTINA DA TATASO
in kanaso ka daure bakin abokin gaba ko wani azzalumi to.saika samu takarda marar zane ka rubuta wannan hatimin kafa 1 saika saka sunan wanda kakeso ka rufewa bakin a tsakiyar hatimin saika samo gashin jinjiri kasa akan sunan saika nadeta tazama laya saika rataya ko kasa a aljihu in zaka tafi gun shari ar to abokin shara ar wlh bai isa yayi magana da izinin Allah wannan sirrin mujarrabunne izinisq ayiwa Annabi salati
Kuma a tura zuwa group 5 ゚viralvideo

Kira ko WhatsApp
08123999075
08122522825

MAGANIN KARFIN MAZA SAHIHIJamaa dadama sun son wannan sirrin hasalima iyayenmu mazan jiya basu son aikin kwaya ba saidai...
29/05/2026

MAGANIN KARFIN MAZA SAHIHI

Jamaa dadama sun son wannan sirrin hasalima iyayenmu mazan jiya basu son aikin kwaya ba saidai wannan sirrin zasu hada

indai kana fama da matsa ta reshin kuzari yakasance azzakarin ka baya mikewa yenda kakeso ko ya mike babu karfi to ana samun saiwar jar hankufa da farin gagai sai a samo jar dawa sai a tafasa wannan saiwowin sai a tashe ruwan sai ayi kunun salala asha safe da yamma tsawon kwana 7 ko fiye da haka to wlh wlh wlh matarka inbata shika kokariba sai tana bada haquri biizinillahi taala

izinin wannan sirrin ayiwa Annabi salati kuma atura zuwa group 5

karin bayani

akira ko ta whatsapp

08123999075
08122522825

28/05/2026

Part 18

28/05/2026

Part 17

28/05/2026

Part 16

28/05/2026

Part 15

28/05/2026

Part 14

Address

Jigawa
Jigawa

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348122522825

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asararun malam umar mai Asirai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Asararun malam umar mai Asirai:

Share

Category