Rabiu Ibrahim Khs

Rabiu Ibrahim Khs Allah kasa rayuwar mu ta zama abin kwatance ga mutanen kirki Allah ya sa muyi kyakykyawan karshe
Ameen.

Masha Allah Allah ya bamu nasara
04/05/2026

Masha Allah Allah ya bamu nasara

26/03/2026
Alhamdulillah!Shugaban Jigawa Coalition of APC Support Groups (COASUGs) Engr Ibrahim Said Uba, a matsayinsa na Darakta J...
23/01/2026

Alhamdulillah!

Shugaban Jigawa Coalition of APC Support Groups (COASUGs) Engr Ibrahim Said Uba, a matsayinsa na Darakta Janar (DG), ya amince da naɗin Jibrin Dan Ada a matsayin Personal Assistant na sa, bisa la’akari da jajircewa, biyayya da sadaukarwar da ya nuna wajen hidimtawa tafiyar ƙungiyar.

Wannan naɗi ya biyo bayan amincewar Jagoran Gina Matasan Jihar Jigawa, Commander Salihu Muhammad, wanda ya bayar da umarnin a aiwatar da naɗin nan take, domin ƙara inganci da ƙarfafa tafiyar COASUGs a jihar.

COASUGs na taya Jibrin Dan Ada murna tare da yi masa fatan nasara da kyakkyawan aiki a wannan sabon muƙami.

Written by:
Rabiu Ibrahim Khs Media Aid To DG Engr Ibrahim Said Uba DG Coliation Of APC Support Groups (COASUGs)

19/01/2026

Malam Dr Umar Namadi fca gatan ka Allah

Engr Ibrahim Said Uba

COASUGs Commends Gov. Namadi for Strengthening APC Support Groups in JigawaThe Jigawa State Coalition of APC Support Gro...
19/01/2026

COASUGs Commends Gov. Namadi for Strengthening APC Support Groups in Jigawa

The Jigawa State Coalition of APC Support Groups (COASUGs) has commended Governor Malam Dr. Umar Namadi, FCA, for providing welfare support facilities at the coalition’s secretariat, describing the move as a clear sign of his commitment to strengthening the APC grassroots structure in the state.

According to the Director General of COASUGs, Engr Ibrahim Said Uba, the gesture has boosted morale, comfort, and engagement among youth members and visitors who use the secretariat daily.

The coalition noted that the development reflects the governor’s broader strategy of empowering APC support groups, with more positive initiatives expected in the coming months.

COASUGs prayed for continued success, wisdom, and good health for the governor as he works to advance Jigawa State.

Statement issued on behalf of COASUGs
By Rabiu Ibrahim Khs.
Media Aide to the DG Engr Ibrahim Said Uba.

Welcome Back to Nigeria, Your Excellency Mal. Dr. Umar Namadi, FCA. A Trusted Leader of the People of Jigawa State.Engr ...
18/01/2026

Welcome Back to Nigeria, Your Excellency Mal. Dr. Umar Namadi, FCA. A Trusted Leader of the People of Jigawa State.

Engr Ibrahim Said Uba the Director General of the Coalition of APC Support Groups (COASUGs), extends his warm congratulations and wishes you a safe return.

He reaffirms the continued support and loyalty of COASUGs to your leadership and your vision for the development of Jigawa State.

Written by Rabiu Ibrahim Khs Political aid to the Engr Ibrahim Said Uba .

Coalition of APC Support Groups (COASUGs), karkashin jagorancin DG  Engr Ibrahim Said Uba, tana mika godiya ga Gwamnatin...
13/01/2026

Coalition of APC Support Groups (COASUGs), karkashin jagorancin DG Engr Ibrahim Said Uba, tana mika godiya ga Gwamnatin jihar Jigawa bisa biya wa masu ritaya sama da 5,000 N12.6bn a cikin shekaru biyu.

Wannan mataki ya nuna kula da ma’aikata da mutunta masu ritaya, kuma COASUGs za ta ci gaba da goyon bayan manufofin ci gaba a jihar.

📌 Rubutu: Rabiu Ibrahim Khs, Yaro n DG COASUGs Engr Ibrahim Said Uba

JG COASUGs TA YABA DA ZIYARAR BAZATA TA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KAFIN HAUSA.A karkashin jagorancin Engr Ibrahim Said Ub...
13/01/2026

JG COASUGs TA YABA DA ZIYARAR BAZATA TA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KAFIN HAUSA.

A karkashin jagorancin Engr Ibrahim Said Uba, DG, Coalition of APC Support Groups (COASUGs), kungiyar JG COASUGs ta nuna matuƙar jin daɗi tare da yabawa Mai Girma Shugaban Ƙaramar Hukumar Kafinhausa, Hon. Abdullahi Nalayi (MPI), bisa irin ziyarar bazata da ya kai makarantun ƙaramar hukumar domin duba halin koyarwa da halartar malamai da ɗalibai a lokacin da ya dace.

Kungiyar ta bayyana cewa wannan mataki na nuna jajircewa da gaskiya wajen inganta harkar ilimi, tare da ɗaukar mataki nan take kan duk wani sakaci da aka gani, abin koyi ne ga sauran shugabanni. JG COASUGs na ƙara jan hankalin dukkan masu ruwa da tsaki da su yi koyi da irin wannan ƙoƙari, su sauke nauyin da Allah Ya ɗora musu domin ci gaban Jihar Jigawa da kuma tallafawa manufofin Mai Girma Gwamna, Malam Dr. Umar Namadi, FCA, na gyara da bunƙasa harkar ilimi.

Kungiyar ta kuma yi addu’ar Allah Ya ƙara wa Shugaban Ƙaramar Hukumar ƙarfi, basira da jagoranci nagari wajen ci gaba da wannan aiki mai albarka, domin amfanin al’umma baki ɗaya.

Written;
Rabiu Ibrahim Khs, Yaron DG, COASUGs Engr Ibrahim Said Uba.

Address

Jigawa Khs
Jigawa

Telephone

+2348146612514

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rabiu Ibrahim Khs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share