NOA Kazaure LGA

NOA Kazaure LGA Mobilization and Enlightenment

01/11/2025
31/10/2025
30/10/2025
13/09/2025
13/09/2025
13/09/2025
*SAKON FADAKARWA GAMEDA AMBALIYAR RUWA**Hukumar Wayar da Kan Jama'a ta Kasa (NOA)* Na fadakar da Jama'a da mudauki wadan...
13/09/2025

*SAKON FADAKARWA GAMEDA AMBALIYAR RUWA*

*Hukumar Wayar da Kan Jama'a ta Kasa (NOA)*
Na fadakar da Jama'a da mudauki wadannan matakai domin kare kanmu da al'ummarmu daga afkuwar ambaliyar ruwa.

*1-Mudauki matakan kariya, daga fuskantar ambaliyar ruwa, kamar.*
a- Yashe mugudanan ruwa.
b- Sauraron bayanan hasashen yanayi, a radiyo da sauran kafofin sadarwa na zamani.
c- Kuma muyi nazarin hanyoyin fita ko mafaka, idan ambaliyar tafaru.

*2- IDAN ANSAMU AFKUWAR AMBALIYAR*
a- Mufara kubutar da rayukanmu tukuna.
b- Sannan musanar da hukuma mafi kusa, domin kawo agajin gaggawa.
c- Muguji jigilar kaya ko tafiye- tafiye, akafa ko a kwale-kwale, ko tuki, yayin da ambaliya ta afku.

*3- BAYAN AFKUWAR AMBALIYAR*
a- Mu yawaita wanke hannaye da sabulu akai-akai, domin hana yaduwar cututtuka.
b- idan munji alamun rashin lafiya, kamar ciwon Kai, zazzabi ko bayyanar wasu kuraje ajikinmu, mugarzaya asibiti domin neman agajin likita.

*Wannan sako ne Daga;*
NOA KAZAURE LGA

KAZAURE LOCAL GOVERNMENT               NOA OFFICE    AWARENESS CAMPAIGNS ON 5 THEMATICS AREA * GOVERNMENT POLICIES, PROG...
02/09/2025

KAZAURE LOCAL GOVERNMENT
NOA OFFICE

AWARENESS CAMPAIGNS ON 5 THEMATICS AREA

* GOVERNMENT POLICIES, PROGRAMMES AND ACTIVITIES
* NATIONAL IDENTITY PROJECTS AND NATIONAL SYMBOL
* SECURITY AWARENESS
* FLOOD MITIGATION
* CAMPAIGN AGAINST SIGN OUT EXTREMISM

Date: 1st August, 2025
Location : Dandi District head palace, Faru

Address

Kazaure, Local Government Secretariat
Jigawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NOA Kazaure LGA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category