Street News24

Street News24 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Street News24, Grocers, Terminus, Jos.

13/04/2026

Wannan ya wuce kuskure. Recklessness ne da gross negligence.

Kullum sojojin Nigeria s**a harba b@ma-b@mai kan fararen hula s**a kqshe su sai ace “misidentification of civilians”, “Target error” ko “intelligence failure”. Har yanzu ba a gyara ba. Ba a dauki mataki kan kowa ba. Kuma ba’a yi daina ba.

Anyi gwammai a baya ruwa ta sha, yau ma an kara yi ,an kashe sama da mutane 200 a Jilli Borno.

A ka’idar yaki irin wannan wato Non-International Armed Conflict (NIAC), wajibi kafin a kai hari kan mutane a samu “confirmation of target” wato tabbatar da cewa lallai wadanda za’a kaiwa wannan harin su ake nufi kamar yadda dokokin Geneva Conventions s**a tanada.

Amma ba’a yi wannan ba, ba adadi. Kuma ba a yi komai ba.

Inji Abba Hikima

Address

Terminus
Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Street News24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category