13/04/2025
a yau lahadi 13 april 2025 ne aka gudanar da taron wayar da kai akan aqidanci da gaba inda taron yasami halattar manyaa kamar haka.
HON MUNTARI DANDUTSE
COMRD.AMINU LAWAL
HON MUSTAPHA TALBA
HON.USMANIYYA DA KUMA HAJIYA SAFAU.
inda comrd Aminu lawal funtua yayi allah wadae bisa abinda gwamnatin shugaba tinubu ke ae katawa yakuma tabbatar dashe wa duk abinda s**ayi ba wanda muka mance,kuma ba wanda muka yafe,kuma komin daren dadewa sai munrama.
30 days rent challenge by the NUC members under the leadership of comrd.Aminu lawal funtua