Jaridar kwalon kafa a yau

Jaridar kwalon kafa a yau This page has been created for football news

Hasashen wasu masana kwalon kafa kenan
26/01/2024

Hasashen wasu masana kwalon kafa kenan

Me horas da gungiyar kwallon kafa ta Liverpool jorjen klopp ya tabatar ma manema labarai cewa zai bar club din a karshen...
26/01/2024

Me horas da gungiyar kwallon kafa ta Liverpool jorjen klopp ya tabatar ma manema labarai cewa zai bar club din a karshen kakar Nan dake tafe

Barcelona ta sake kwasan kashinta a hunan real valladolid da ci 3 1 . Hakan yasa tayi rashin nasara biyu kenan a jere
23/05/2023

Barcelona ta sake kwasan kashinta a hunan real valladolid da ci 3 1 . Hakan yasa tayi rashin nasara biyu kenan a jere

Rabinha kenan dn kwalon Barcelona Dan kasar Brazil.  Ya cire riga yayin fita daga fili  dauke da sakon nuna goyan bayan ...
23/05/2023

Rabinha kenan dn kwalon Barcelona Dan kasar Brazil. Ya cire riga yayin fita daga fili dauke da sakon nuna goyan bayan ga vinicius jr

Christiano Ronaldo kenan yakeyin sujada yayi murna cin kwalo da yayi a saudiya . Allah yasa yanada rabon tuba
23/05/2023

Christiano Ronaldo kenan yakeyin sujada yayi murna cin kwalo da yayi a saudiya . Allah yasa yanada rabon tuba

Real Madrid tabi liverpool har gida tayimata dukan kawo wuka daci 2 5
22/02/2023

Real Madrid tabi liverpool har gida tayimata dukan kawo wuka daci 2 5

Har yanzu suna tare
27/01/2023

Har yanzu suna tare

Gungiyar kwallon kafa ta real Madrid ta kusa cima  yar  jejeniya daukan matashin dan wasa daga atlantico  Madrid me suna...
28/06/2022

Gungiyar kwallon kafa ta real Madrid ta kusa cima yar jejeniya daukan matashin dan wasa daga atlantico Madrid me suna jesus fortea

KEYLOR NAVAS YA KARBI YAN GUDUN HIJIRA DAGA UKRAIN SU TALATIN.  Inda yasiyama kowane su gado kuma yasa matarsa ta girka ...
28/03/2022

KEYLOR NAVAS YA KARBI YAN GUDUN HIJIRA DAGA UKRAIN SU TALATIN. Inda yasiyama kowane su gado kuma yasa matarsa ta girka musa abin ci kuma ya sama musu tufafin sawa

Ina magoya bayan gungiyar kwalon kafa ta real madri  ko zakuyi fatan ganin wanan hadin
28/03/2022

Ina magoya bayan gungiyar kwalon kafa ta real madri ko zakuyi fatan ganin wanan hadin

28/03/2022

Address

Kaduna

Telephone

+2348038815000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar kwalon kafa a yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category