25/09/2023
Shugaban Ƙadiriyya Sheikh Ƙaribu ya samu Nasarar kawo dutsen Uhudu zuwa gidan Ƙadiriyya wanda Manzon Allah ya taka da ƙafar sa, idan ba ku manta akwai gashin Manzon Allah (SAW) a wurin sa.
A yanda masu fada s**a fada knn