Darul Hamdu Wal Hidaya

Darul Hamdu Wal Hidaya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Darul Hamdu Wal Hidaya, Grocers, No. 4 IMAM Road NDC U/KAJI KADUNA, Kaduna.

SANARWA!  SANARWA!  SANARWA!Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa ...
30/01/2026

SANARWA! SANARWA! SANARWA!

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲

MADARASATUL NURIL HUDA

Wannan Sunan Makarantar Mai Albarka Mai Suna Asama Tana Mai Farin Cikin Gayyatar Yan Uwa Zuwa Wajen Saukar Karatun AL-QUR'ANI MAI GIRMA

Na Dalibanta Karo Na Goma (11) In Sha Allah Kamar Yanda Ta Saba

Wanda Zai Gudana Kusa Da Haraban Makaranta Kamar Haka In Sha Allah 🤲

RANA: Asabar 31 January 2026

WURI TARO: Filin Sallar Idi (FILIN KWALLO) Dake Cikin Garin NDC U/KAJI Kaduna State

LOKACI: 10:00AM

Ubangiji Allah SWT Yabada Ikon Zuwa Ameen Summa Ameen

Allah ya gafarta wa baba buhari yasa aljanna ce makomar sa
14/07/2025

Allah ya gafarta wa baba buhari yasa aljanna ce makomar sa

SAƘON GODIYA DAGA MADARASATUL NURIL HUDA Assalamu Alaikum Warahamatullah WabarakatuhuBayan Sallama Irin Ta Addinin Musul...
04/01/2025

SAƘON GODIYA DAGA MADARASATUL NURIL HUDA

Assalamu Alaikum Warahamatullah Wabarakatuhu

Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲

Da Farko Muna Miƙa Saƙon Godiya Izuwa Ga Malamai Da S**a Jajirce Dun Daga Farkon Har Izuwa Wannan Ranan Ta Walima Wanda Ta Yaye Ɗalibai 37 Tareda MAHADDATA 5 A Ranar Lahadi 22-12-2024 Wanda Yayi Daidai Da 20-6-1446 A.H Ubangiji Allah SWT Yasaka Da Alkhairi Yakarawa Rayuwa Albarka 🤲🤲

Sannan Muna Mika Saƙon Godiyarmu Zuwa Ga Manya Manyan Malamanmu Dasu Samu Zuwa Wannan Taron Mai Albarka Irin Su SHEIKH ZUBAIR MUHAMMAD, NA'IBI SHEIKH YAHYA DA CHEIF IMAM Da Sauransu Baki Ɗaya Ubangiji Allah SWT Yasaka Da Alkhairi Yakarawa Rayuwa Albarka 🤲🤲

Sannan Muna Mika Saƙon Godiyarmu Zuwa Ga Iyaye Mata Da Maza Da S**a Samu Daman Halattan Wannan Taro Mai Albarka Wanda S**a Bada Gudunmawar Ganin Anfara Lafiya Kuma Angama Lafiya Muna Godiya Sosai Da Sosai Ubangiji Allah SWT Yasaka Da Alkhairi Yakarawa Rayuwa Albarka 🤲🤲

Sannan Muna Mika Sakon Godiya zuwa Ga Ameera Na Imwon Na Malamai Mariya Lawal Shugaban Imwon

Sannan Muna Mika Saƙon Godiyarmu Zuwa Ga Makarantu Wanda Suma S**a Bada Gudunmawarsu Na Zuwa Wannan Taron Mai Albarka Irin Su MADARASATUL IHYA'IS SUNNAH Da MADARASATUL MARYAM Da MADARASATUL MISBAHUL ISLAM Da NANA FAƊIMA UMAR FOUNDATION Da MADARASATUL HIDAYATUS SUBYAN Muna Godiya Ubangiji Allah SWT Yasaka Da Alkhairi 🤲🤲

Sannan Muna Mika Saƙon Godiyarmu Zuwa Ga Sauran Ƴan Uwa Musulamai Wa'idan S**a Samu Daman Zuwa Wannan Taron Dama Wa'inda Basu Samu Daman Zuwa Da Sauran ƳAN WA'INDA S**A BIBIYEMU A SHAFINMU NA FACEBOOK Mungode Ubangijj Allah SWT Yasakawa Kowa Da Alkhairi 🤲🤲

Daga Karshe Muna Addu'a Ubangijj Allah SWT Yasa Albarka Yabasu Ikon Aiki Da Abun Dasuka Karanta Muma Yabamu Ikon Aiki Da Abun Damuka Saurara Yasa Kowa Yakoma Gidansa Lafiya Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲🤲

SAƘO DAGA KWAMITIN WANNAN MAKARANTAR MAI ALBARKA MADARASATUL NURIL HUDA DAKE CIKIN GARIN NDC U/KAJI KADUNA STATE

23/12/2024
SANARWA! SANARWA! SANARWA!Assalamu Alaikum Warahmatullahi WabarakatuhuBayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa Kow...
21/12/2024

SANARWA! SANARWA! SANARWA!

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu

Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲

Muna Kara Sanar Da Yan Uwa Da Kuma Iyaye Cewa In Sha Allah Gobene Waliman Saukar Karatun AL-QUR'ANI MAI GIRMA tare Da MAHADDATA NA AL-QUR'ANI MAI GIRMA Kamar Yanda Ta Saba Shekara Bayan Shekara In Sha Allah 🤲

Wanda Zai Gudana Kusa Da Haraban Makarantan In Sha Allah 🤲

Za'a Iya Bibiyar Mu A Wannan Shafin Mai Albarka Domin Ganin Yanda Karatuttukan Yan Sauka In Sha Allah 🤲

https://www.facebook.com/profile.php?id=61564249150664&mibextid=ZbWKwL

Mai Suna DARUL HAMDU WAL HIDIYA

Ubangiji Allah SWT Yabada Ikon Zuwa Ameen Summa Ameen

04/12/2024

SANARWA! SANARWA! SANARWA!

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲

MADARASATUL NURIL HUDA

Wannan Sunan Makarantar Mai Albarka Mai Suna Asama Tana Mai Farin Cikin Gayyatar Yan Uwa Zuwa Wajen Saukar Karatun AL-QUR'ANI MAI GIRMA

Na Dalibanta Karo Na Goma (10) In Sha Allah Kamar Yanda Ta Saba

Tare Da Yaye Ma HADDATAN AL-QUR'ANI MAI GIRMA Karo Na Biyu (2) In Sha Allah 🤲

Wanda Zai Gudana Kusa Da Haraban Makaranta Kamar Haka In Sha Allah 🤲

RANA: Lahadi 22 December 2025

WURI: Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Road, Gidan Marigayi Safana Dake Cikin Garin NDC U/KAJI Kaduna State

LOKACI: 9:30AM

Ubangiji Allah SWT Yabada Ikon Zuwa Ameen Summa Ameen

03/12/2024

Assalamu Alaikum Warahamatullah Wabarakatuhu

Godiya Ta Tabbata Ga Allah SWT Maɗaukakin Sarki Wanda Bashi Da Abokin Tarayya 🤲🤲

Ajiye Kenan Asabar Inda Malam Yasamu Daman Halattar Saukan ALQUR'ANI MAI GIRMA Na Yaye Ɗilibai 14 Tare Da Matan Aure 18 Da MAHADDACIN AL-QUR'ANI MAI GIRMA Guda 1 In Sha Allah 🤲🤲

Saukar Ta Gudana Ne A Makarantar MADARASATUL MARYAM Dake Cikin Garin NDC U/Kaji Kaduna State

Malan Yayi Nasiha Zuwa Ga Daliban Da Aka Yaye Da Sauran Ƴan Uwa Musulmai Baki Ɗaya

Yayi Kira Kan Kowani Ɗan Adam Muslimi Kowa Yasani Cewa Neman Ilimi Wajibi Ne Sanna Babu Uzurin Tsadar Rayuwa Akan Neman Yadda Zaka San Waye ALLAH SWT Da Kuma Waye MANZON ALLAH S A W 🥰

Sannan Kira Zuwaga Iyaye Maza Shine Malan Yace Tunda Yake Shidai Bai Taɓa Ganin Saukar MAZAN Aure Ba Ko Miye Dalili

Daga Karshe Dai Malan Yayi Addu'a Ga Ɗalibai Yasa Masu Albarka Tare Da Cewa Ku Sance Masu Aiki Da Abunda Kuka Karanta Kar Zama Daku Wanda Baiyi Ba Ace Duk Ɗaya Kuke Ubangiji Allah Yayi Maku Albarka 🤲🤲

Ameen Ya Rabbal Alameen 🤲🤲

Sheikh zubair Muhammad Fans
Sautu Ihya'is Sunnah Ndc Kaduna
Sautu Ihya'issunah Ndc Kaduna

19/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Buhari Idris, Auwal Uwaill

08/11/2024

Hauwa u fadlu

08/11/2024

Mus ab khidr

08/11/2024

Zainab m tukur

Address

No. 4 IMAM Road NDC U/KAJI KADUNA
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Hamdu Wal Hidaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category