20/04/2026
Wannan mutumin pastor ne malamin coci, kuma jami'in sojan Nigeria ne, sunansa Lieutenant "Elijah Bot" daga jahar Plateau/Jos
Service Number ɗinsa: N/20065
Yana aiki a 35 Artillery Brigade Maiduguri
Laifinsa shine: ya aikata sabon laifin ɓatanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad Saw
-----------------------------
To yanzu menene mafita?
Amsa shine babu 🤷♂️
- Malamin addini an bashi kyautar fili a Abuja, an gina masa gida, an siya masa motocin alfarma, an gina masa masallaci da solar, an sanya jami'an tsaro na bashi kulawa kamar wani ɗan siyasa
Ya kake tunanin wannan malamin zai iya yin magana ko bayarda umarni kuma shugabannin mu su saurareshi a ƙasar nan?
Dole sai kun sake shiri, idan bahaka ba wallahi ina hango wani mummunan ƙasaƙanci da zai mamayemu a ƙasar nan.