Qur’an & Sunnah

Qur’an & Sunnah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Qur’an & Sunnah, Grocers, Kano, Kano Outlying.

29/11/2023

*DAGA CIKIN FALALAR CIYARWA*

Daga Sa'ad Bin Abi Waƙƙãs (Allah Ya ƙara masa yarda) ya ce: Manzon Allah ﷺ ya ce:

*"Haƙiƙa ba ka taɓa ciyar da wani abu ba; kana mai neman yardar Allah da ita, face an ba ka ladanta, har ma da abinda ka saka a cikin bakin matarka (na abinci)."*

_Imamul Bukhari da Muslim_

29/11/2023

*LADAN CIYAR DA IYALI*
Daga Ummu Salamah (Allah Ya ƙara mata yarda), ta ce:
ya Manzon Allah ﷺ
*" Shin ina da Lada idan na ciyar da 'Ya'yan Abu Salamah ? Ba zan bar su su tozarta ba, domin su 'Ya'ya na ne, sai ya ce : kwarai kuwa, kina da ladan ciyar da su."*
_Imamul Bukhari_da Muslim

29/11/2023

*ADDU'AR WASU MALA'IKU BIYU GA MASU CIYARWA DA KUMA MAROWATA A KULLUM*

Daga Abu Hurairah (Allah Ya ƙara masa yarda), cewa Manzon Allah ﷺ ya ce:

*"Babu wata rana wacce Bayi za su wayi gari a cikinta face Mala'iku biyu sun sauka, sai ɗaya daga cikin su ya rinka addu'ar cewa: Ya Allah duk wani mai ciyarwa, Ka ruɓanya masa arziƙinsa, sai shi kuma ɗayan yake cewa: Ya Allah Ka ɗorawa duk wani mai maƙewa (marowaci) asara a cikin dukiyarsa."*

_Imamul Bukhari da Muslim_

Matsalar haram itane bata da albarka. Idan ka damfari wani, ka rubuta randa kayi damfarar da randa kudin ya shiga hanunk...
06/11/2023

Matsalar haram itane bata da albarka.
Idan ka damfari wani, ka rubuta randa kayi damfarar da randa kudin ya shiga hanunka, kuma duk abinda kayi da kudin ka dinga rubutawa, za kaga tun a duniya baƙin ciki kudin s**a sa ka.

~ Sheikh Guruntum

Christians and Muslims are more alike than different.1. Jesus taught that there is only One God and Only Godshould be wo...
04/11/2023

Christians and Muslims are more alike than different.

1. Jesus taught that there is only One God and Only God
should be worshipped as taught in Deut 6:4, Mark 12:29.
Muslims also believe this as taught in the Qur’an verse
4:171.

2. Jesus didn’t eat pork as taught in Leviticus 11:7 , and neither do Muslims as taught in the Qur’an verse 6:145.

3. Jesus greeted with the words “as salaamualaikum” (Peace be with you) in John 20:21. Muslims also
greet each other this way.

4. Jesus always said “God Willing” (inshallah), Muslims say this too before doing anything as taught in the Qur’an verses 18:23-24.

5. Jesus washed his face, hands, and feet before praying.
The Muslims do the same.

6. Jesus and other prophets of the Bible prayed with their head to the ground (see Matthew 26:39). Muslims do too as
taught in the Qur’an verse 3:43.

7. Jesus had a beard and wore a throbe. It is Sunnah for Muslim men to do the same.

8. Jesus followed the law and believed in all the prophets, (see Matthew 5:17). Muslims do too as taught in the Qur’an
verses 3:84, and 2:285.

9. Jesus’ mother Maryam dressed modestly by fully
covering her body and wearing a headscarf (hijab) as found in 1 Timothy 2:9, Genesis 24:64-65, and Corinthians 11:6.
Muslim women modestly dress the same as taught in the Qur’an verse 33:59.

10. Jesus and other prophets of the Bible fasted up to 40 days (see Exodus 34:28, Daniel 10:2-6. 1Kings 19:8, and Matthew 4:1-Muslims do so also during the month of Ramadan. Muslims are required to fast the full obligatory 30 days (see Qur’an 2:183), and others take it a step further
by fasting an additional 6 days to increase their rewards.

11. Jesus taught to say “Peace to this house” when
entering it (see Luke 10:5), and to also greet the people in the house with “peace be unto you”. Muslims do exactly what Jesus did and taught. When we enter our homes and the homes of others we say “Bismillah” and also greet with
“as salaamu alaikum” (peace be upon you) as taught in the
Qu

Aikin Hisbah Alkhairi Ne:Shi aikin alkhairi ba sai wanda yake cikin hukumar hisbah ba, idan kai musulmi ne to yazama waj...
04/11/2023

Aikin Hisbah Alkhairi Ne:

Shi aikin alkhairi ba sai wanda yake cikin hukumar hisbah ba, idan kai musulmi ne to yazama wajibi kasamu wani hidima da kakeyiwa addinin muslunci domin addini yacigaba.

Idan kazo duniya, har ka mutu, ba wata hanya da kake yiwa addinin muslunci hidima to tabbas kayi babbar asara. Shiyasa ko sharar masallaci ne kasamu kanayiwa addini hidima, ko aikin agaji, ko aikin hisbah, duk wata hanya da kasan addini zai cigaba kar ka bari abarka abaya.

Ko dan social media na muslunci ne kasamu kazamo.

04/11/2023
04/11/2023

*FALALAR SALLAR NAFILA KAFIN DA KUMA BAYAN SALLAR AZAHAR*

Daga Ummu Habiba - matar Annabi ﷺ, ta ce: Na ji Manzon Allah ﷺ ya na cewa:

*"Duk wanda ya kiyaye sallatar raka'o'i guda huɗu (na nafila) kafin Azahar da kuma raka'o'i huɗu bayanta, toh Allah Zai haramta shi daga shiga wuta."*

_Abu Dawood, Tirmzi da Nasã'i_

Karamin yaron nan dan islamiyya (young sheikh Zaria) ya musluntar da pastor a zaria.Malamman bidi’a kun dauke rawanin ma...
03/11/2023

Karamin yaron nan dan islamiyya (young sheikh Zaria) ya musluntar da pastor a zaria.

Malamman bidi’a kun dauke rawanin malanta kun dorawa yaro, da tura shi kukayi yaje yacigaba da karatu har zuwa wani lokaci idan Allah yakaimu da zaifi amfani.

Kun sayo mai littafai kuncika daki, yana ganin kansa kamar wani (Bin Bazz).

Allah ya rabamu da son zuciya.
Allah yabashi ladar wannan aikin na musluntar da wannan mutumin.

03/11/2023

Bamu maulidi bamu Bari ayi ….. Sunnah Sak Bidi’a Sam

03/11/2023

*THE MERIT OF RAK'ATAL FAJR*

Aishah - the Prophet's wife - (May Allah be pleased with her) reported: The Prophet (ﷺ) said:

*"The two Rak'ah at the dawn (before Fajr prayer) are better than this world and all it contains."*

_Imamu Muslim_

Address

Kano
Kano Outlying

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qur’an & Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category