BASH 2030

BASH 2030 KANO

26/02/2026

Babban tashin hankalin Amurka a duniya yanzu abu hudu ne .

Nu'kiliyar Ir'an
Tattalin arzikin China
Karfin kimiyyar Rasha
Rashin girmamawar Kim Jong un.

Allahumma a izzal islama wal muslimin.

Biri yayi k**a da mutum
15/02/2026

Biri yayi k**a da mutum

Fitaccen Malamin addinin Musulunci a Najeriya, jagoran mabiya Shi'a, Sheikh Ibrahim El Zakzaky, ya bayyana damuwa kan yawaitar gobara a kasuwanni a Arewa.

A cikin wani jawabinsa a baya, Sheikh El Zakzaky yayi ikirarin cewa da gangan ake cinna wuta a kasuwannin domin gurgunta tattalin arzikin jama’ar Arewa..., kuma ya yi tsokaci kan satar mutane domin kuɗin fansa da ke ƙara jefa al’ummar yankin cikin talauci.

Shigo Shafin Jaridar 👉HAN Hausa👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

DA ƊUMI ƊUMI: Mun gama Shirya Mak**an mu, Yanzu Ba lokacin Tausayi bane ko Afuwa ga Amurka, Muna Umartar duk Wani Musulm...
15/01/2026

DA ƊUMI ƊUMI: Mun gama Shirya Mak**an mu, Yanzu Ba lokacin Tausayi bane ko Afuwa ga Amurka, Muna Umartar duk Wani Musulmi Wanda yake Son cigaba da rayuwa ya Gaggauta ficewa daga cikin ƙasar Amurka, cewar Ayatullah khamene'i

Khamene'i ya umarci duk wani musulmin dake son cigaban da rayuwa a doron Duniya da ya gaggauta ficewa daga cikin ƙasar Amurika, nan da sa'o'i 48, saboda Iran zata gudana da gagarumin aikin sojin a dukkan jihohin Amurka 50, k**ar yadda ma'aikatar tsaron ƙasar ta bayyana.

Ma'aikatar tace a karon farko a tarihi tun bayan yaƙin duniya na biyu ba'a taɓa samun ƙasar data kai harin soji cikin Amurka kai tsaye ba sai dai sansanonin sojin ta dake sassa daban-daban na ƙasashen duniya, amma a wannan karon Iran zata bawa Duniya mamaki, sanarwar ta ƙara da cewa jagoran addinin ƙasar Ayatollah Kameniey ne ya bayar da umarnin kaddamar da hare-haren.

Saboda a cewar sa, bai k**ata maƙiya su kawo mana hari har cikin ƙasar mu su keta haddinmu ba, sannan mu buge da ɗaukar fansa a sansanonin sojinsu da s**a girke a ƙasashen ƴan'uwanmu musulmai ba, Alhamdu Lillahi mun ƙera makamin da zai iya zuwa ko ina a faɗin Duniya cikin ƙasa da sa'a guda.

Menene ra'ayoyinku, kuna goyon bayan Iran ta tari aradu da ka wajen ɗauki wannan mataki a kan Amurka?

Shigo Shafin Jaridar 👉 Wakiliya 👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

01/01/2026

إِنَّ اللَّهَ وَمَلَائِكَتَهُ يُصَلُّونَ عَلَى النَّبِيِّ ۚ يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا صَلُّوا عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا تَسْلِيمًا

S A W W
16/12/2025

S A W W

Mariya Dangote – Executive Director of Operations a Dangote Sugar Refinery kuma memba a hukumar Dangote a hukumar Dangot...
16/12/2025

Mariya Dangote – Executive Director of Operations a Dangote Sugar Refinery kuma memba a hukumar Dangote a hukumar Dangote Cement Plc.

​Halima Dangote – Group Executive Director a Dangote Industries Limited (DIL), tana kula da harkokin manyan kamfanoni.

Fatima Dangote – Group Executive Director, Commercial Operations, Dangote Industries Limited, overseeing commercial affairs in the country.

​What Aliko Dangote has done with his daughters is a powerful lesson for every parent and society at large.
He gave them education, trust, and opportunity and today, they hold key leadership positions across his companies. Not because they are his daughters, but because he believes in the strength and competence of women.

10/12/2025
08/12/2025

Ka Kula Da Dabi'un Mutum Sama Da Kalaman Sa

05/12/2025

With Muhammad I. Alkhizami – I just got recognized as one of their top fans!

Address

Kano Outlying

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BASH 2030 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category