Maryam Aliyu fans

Maryam Aliyu fans Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maryam Aliyu fans, Grocers, Janbulo Kano, Kano.

02/05/2026

Shin Ya kamata mutum Ya sanar da Wanda zai Aura cewa Yana munshari (snoring)????

31/03/2026

Mutum ne yana sallar Azuhur Araka ar farko yakaranta fatiha Sai ya manta bai karatun suraba sai da ygama raka ar yatuna yazaiyi

31/03/2026

A day will come when our souls will return to Allah and our body will turn into dust, on that day, O Allah, have mercy on us! 😭🤲

31/03/2026

Kayi aure matuƙar kana da sana'a, UBANGIJIN dake azurta mahaifinta da abinda zai ciyar da ita shi zai azurta ka daga falalarsa🤍✍️

20/03/2026

Shin dole ne miji ya bawa matarsa kudin lalle da kitso na salla?

18/03/2026

Da namiji ya aureki yana sonki da Kuma Yana tausayinki wane
akafi cin ribarsa azaman aure❓

18/03/2026

Daren 29 Allah ya datar damu 👏 ya biya mana bukatunmmu na alkhairi 👏
Allah ya nuna mana wani Ramadan din Lafiya 👏🥺

28/02/2026

Allah ya bamu zaman lafiya da kwanciyan hankali a nigeria 🇳🇬 Allah ya kubutar da wannan bawan Allah

28/02/2026

Aci Bashinka A Daina Yimaka Magana Sai Mutan Kasata Nigeria.😂🤔🤦‍♂️

Cin Dando har da su kaza
28/02/2026

Cin Dando har da su kaza

28/02/2026

ubangiji Allah yabaki miji na gari kiyi auree ubangiji Allah yasa kinada rabon ganin yayanki alfarman annabin rahma 🤲🏽🤲🏽

Address

Janbulo Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maryam Aliyu fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category