Siyasar Kano ta arewa

Siyasar Kano ta arewa Bagwai Gadanya karofi

Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa duk wata haɗakar siyasa tsakanin Pe...
23/07/2026

Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa duk wata haɗakar siyasa tsakanin Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso gabanin zaɓen 2027 ba za ta yi nasara a Jihar Kano ba.

Ganduje ya ce tikitin da ake hasashen za a kafa ba shi da ƙarfin siyasa, jagoranci da kuma abin da zai ja hankalin al’ummar Kano su ba shi goyon baya. Ya jaddada cewa irin wannan haɗaka “ta mutu tun kafin ta fara” a Kano, yana mai cewa ba za ta iya ƙalubalantar ƙarfin siyasar APC a jihar ba.

23/07/2026

A zamanin 2go shekara daya nayi Ina soyayya da katon gardi ya bude account da Atika Danbatta shege yasha katin etisalat a wajena😳

Address

Bagwai Gadanya
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348063270244

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Siyasar Kano ta arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share