Rahoton wasanni

Rahoton wasanni Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rahoton wasanni, Gwagwarwa police station, Brigade nassarawa local government, Kano.

Digital Creator | Visual Content & Branding
Based in Kano, Nigeria 🇳🇬

“Inda zazzafan labaran kwallo ke sauka! 🔥⚽
Goals | Highlights | Transfers
Kar ku bari a baku labari 😉”

📲 Lionel Messi a shafinsa na Instagram bayan Barcelona ta lashe La Liga: “ZAKARU! TAYA MURNA GA BARÇA!” 🔵🔴🏆
10/05/2026

📲 Lionel Messi a shafinsa na Instagram bayan Barcelona ta lashe La Liga:

“ZAKARU! TAYA MURNA GA BARÇA!” 🔵🔴🏆

A hukumance: Real Madrid ta tafi shekara ta biyu ba tare da lashe kofi ba a kakar wasa biyu a karon farko tun 2009/10.Ra...
10/05/2026

A hukumance: Real Madrid ta tafi shekara ta biyu ba tare da lashe kofi ba a kakar wasa biyu a karon farko tun 2009/10.

Rahoton wasanni

Wannan Shine Dalilin Da Ya Sa Aka Haramta Ƙwallon Da West Ham Ta Zura A Ragar Arsenal
10/05/2026

Wannan Shine Dalilin Da Ya Sa Aka Haramta Ƙwallon Da West Ham Ta Zura A Ragar Arsenal

🚨 A Hukumance: Real Madrid ba su lashe kofin gida ko ɗaya ba, cikin guda shida (6) tun bayan zuwan Kylian Mbappé ƙungiya...
10/05/2026

🚨 A Hukumance: Real Madrid ba su lashe kofin gida ko ɗaya ba, cikin guda shida (6) tun bayan zuwan Kylian Mbappé ƙungiyar.

Barca sun lashe 5, Real Sociedad guda 1.

Rahoton wasanni

Jude Bellingham ya bayyana kamar ya suma bayan wata arangama da s**a yi da ɗan bayan Barcelona Eric Garcia.Cikin ɗan ƙan...
10/05/2026

Jude Bellingham ya bayyana kamar ya suma bayan wata arangama da s**a yi da ɗan bayan Barcelona Eric Garcia.

Cikin ɗan ƙankanin lokaci Bellingham ya dawo filin wasa, bayan faruwar al'amarin!

Rahoton wasanni

Marcus Rashford ya lashe kofin Lig na farko bayan ya buga kakar wasanni 11.Rahoton wasanni
10/05/2026

Marcus Rashford ya lashe kofin Lig na farko bayan ya buga kakar wasanni 11.

Rahoton wasanni

🗣️ Shugaban La Liga Javier Tebas: "Naso FC Barcelona kada ta lashe La Liga a El Clásico - Ina son a samu wanda ya lashe ...
10/05/2026

🗣️ Shugaban La Liga Javier Tebas: "Naso FC Barcelona kada ta lashe La Liga a El Clásico - Ina son a samu wanda ya lashe gasar a wasannin makon karshe."

To… Hakan bai yuwu ba..

Barçelona ta yanke shawarar kammala gasar akan Real Madrid, a gaban duniya baki daya.

Sun lashe gasar da nuna bajinta ta hanyar doke manyan abokan hamayyarta a El Clásico.

Rahoton wasanni

🚨 : "Halin Real Madrid ke ciki abin tsoro ne. Mun san kakar wasa ta riga ta ƙare, amma halin da ake ciki a daren yau da ...
10/05/2026

🚨 : "Halin Real Madrid ke ciki abin tsoro ne. Mun san kakar wasa ta riga ta ƙare, amma halin da ake ciki a daren yau da kuma dukan kakar wasan bana ta kasance ta ƙungiyar da ba ta nuna kulawa ba.

Wannan BA ƙungiya ba ce a bana."

Peter Schmeichel: “Arsenal sun dinga tare masu tsaron ragar abokan hamayya tsawon kakar nan baki ɗaya. Da ace ana soke i...
10/05/2026

Peter Schmeichel: “Arsenal sun dinga tare masu tsaron ragar abokan hamayya tsawon kakar nan baki ɗaya. Da ace ana soke irin waɗannan ƙwallayen, da ba za su taɓa kasancewa a saman teburin gasar ba!”

Rahoton wasanni

Kylian Mbappé ya wallafa a shafinsa na Instagram bayan Barcelona ta shiga gaban Real Madrid da ci 2-0: “Hala Madrid.”Rah...
10/05/2026

Kylian Mbappé ya wallafa a shafinsa na Instagram bayan Barcelona ta shiga gaban Real Madrid da ci 2-0: “Hala Madrid.”

Rahoton wasanni

🏟️🗣️ Magoya bayan Camp Nou na ta ihu suna cewa:“Ina Florentino Pérez? Ina Florentino Pérez?” 😳
10/05/2026

🏟️🗣️ Magoya bayan Camp Nou na ta ihu suna cewa:

“Ina Florentino Pérez? Ina Florentino Pérez?” 😳

Address

Gwagwarwa Police Station, Brigade Nassarawa Local Government
Kano

Telephone

+2348076703949

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rahoton wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rahoton wasanni:

Share