Masoyan Juna

Masoyan Juna My Job Is A My Life

24/03/2026
20/11/2025
13/06/2025
YA DAN UWANA💔, YA KAMATA KA SAN WANNAN GAME DA MACE...🧕🙆Mace Halitta ce dake  Ɗauke da wani Nauyi a Zuciyarta, Sau da da...
13/02/2025

YA DAN UWANA💔, YA KAMATA KA SAN WANNAN GAME DA MACE...🧕🙆

Mace Halitta ce dake Ɗauke da wani Nauyi a Zuciyarta, Sau da dama Tana Murmushi ne a Lokacin da take son Kurma ihu, tai waƙa lokacin da Take son Kuka💔🥺, Tai Kuka A lokacin da take Cikin Farinciki.

Ita Halitta ce mai Tsaurin Rai, Amma Hawayenta A Kusa Yake🥺, Tana Saurin Yafiya Amma Yana Wahala ta manta, Tana da saurin Kamuwa da So, Saidai bata iya Ƙiyayya ba🤕
A Zahiri tana nuna Ƙarfi da Juriya, Amma acan Ckn Zuci Mai Rauni ce, in kana hira da ita kan Abunda Ke Qona mata Rai idaniyarta na da Saurin Kuka💔😢

Tana Da wani Girman kai na Daɓi'a (كبرياء) wanda ke Tasiri Har a Karan kanta, a Wasu Lokutan Ƙin Amsa kiran mai sonta ko Ƙin Neman wadda ya damu da ita duk Bangare ne na wannan Jiji da Kai nata😁(ba rashin soyayya bane).

Ɗa Nah bari kaji abun mamaki...
Mata da kk gani suna da Saurin manta Alheri (kmr yadda Annabi ya Faɗa) tare da haka Basu So Sam! a tuna musu(Alkhairin da aka musu) Dan hakan sunansa "Gori" a wajensu😅

Address

Ungoggo
Kano

Telephone

+2349036928884

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masoyan Juna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category