UKU SAU UKU

UKU SAU UKU This follow page

09/04/2025
Kalli Yadda Suke Shigar Musulunci Suna Bidiyon Lalata Gaskiya Ya Kamata A Dauki Matakihttps://arewadailynews.com/2023/02...
05/03/2023

Kalli Yadda Suke Shigar Musulunci Suna Bidiyon Lalata Gaskiya Ya Kamata A Dauki Matakihttps://arewadailynews.com/2023/02/23/kalli-yadda-suke-shigar-musulunci-suna-bidiyon-lalata-gaskiya-ya-kamata-a-dauki-mataki/

Wani bidiyo ya tada kura a kafafen sada zumunta saboda anyi amfani da shigar addinin musulunci ana lalata da yan mata. Wannan bidiyo ya tunzura mabiya addinin musulunci da yawa na fadin duniya bama najeriya kadai ba. Wadannan mutane masu aikata wannan abu yan najeriya ne. Sannan suna yi ne dan su sa...

Ilaihirrajiun Miji Da  Mata Da Yayansu  Innalillahi Wainna Guda Biyu Sun Mutu Sanadiyyar Gobara >>  Labaraihttps://arewa...
02/03/2023

Ilaihirrajiun Miji Da Mata Da Yayansu Innalillahi Wainna Guda Biyu Sun Mutu Sanadiyyar Gobara >> Labaraihttps://arewadailynews.com/2023/03/02/ilaihirrajiun-miji-da-mata-da-yayansu-innalillahi-wainna-guda-biyu-sun-mutu-sanadiyyar-gobara-labarai/

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Miji da Mata da Yayansu guda biyu Sun Mutu Sanadiyyar gobara.   Wasu ma’aurata Guda biyu kenan wanda Allah ya dauki Rayuwar su Sanadiyyar gobara data ritsa dasu, gobarar TaYi Sanadiyyar Mutuwar Mijin Da Matarsa Da Ya’yansu Biyu A Daren Jiya. Innalillahi Wainna i...

Masha Allah Kalli yadda bikin Jaruma samha m inuwa ya kasance Allah yasanya albarkahttps://arewadailynews.com/2023/03/02...
02/03/2023

Masha Allah Kalli yadda bikin Jaruma samha m inuwa ya kasance Allah yasanya albarkahttps://arewadailynews.com/2023/03/02/masha-allah-kalli-yadda-bikin-jaruma-samha-m-inuwa-ya-kasance-allah-yasanya-albarka/

Wannan jarumar an tayata murna sosai domin kowa Yasan yadda jarumar ta mayar da hankali domin taga ta shiga daga ciki gashi kuma cikin ikon Allah ta samu ta angonce       Wannan lamarin yasa mutane da dama sun tayata murnar da kuma yi mata addu’a maganin Allah ya bata zaman lafiya ita da …

Bidiyo Ba Wanda Ya Isa Ya Rabani Da Sani Danja Inji Mansura Isah
01/03/2023

Bidiyo Ba Wanda Ya Isa Ya Rabani Da Sani Danja Inji Mansura Isah

Tsohuwar Jaruma Acikin masana’antar Shirya finafinai na Kannywood Kuma Tsohuwar Mata A Jarumi Sani Musa Danja Jaruma Mansura Isa Ta Bayyana cewa ba Wanda Ya Isa Ya Rabata da Tsohon Mijinta Sani Danja   Mansura Isa Ta Bayyana Hakane a wata Tattaunawa da Sayi Da Jaridar Aminiya   Ga video Tattauna...

Address

Kano
1234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UKU SAU UKU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to UKU SAU UKU:

Share