Mudansir aminu

Mudansir  aminu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mudansir aminu, Grocers, GARO CIKINGARI, Kano.

27/06/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yakubu Adamu, Abubakar Sale Kusada, Igbinoba Charleslucky, Nura Muhammed, Abdurrahman Ibrahim, Musty Ahmad Bello, Badhaasaa Abdoo Aliiyyii Bu, Abdullahi Dan Iska, Abba Isha, Haruna Adamu, Habubakar Yahaya

24/06/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yakubu Adamu, Abubakar Sale Kusada, Igbinoba Charleslucky, Nura Muhammed, Abdurrahman Ibrahim, Musty Ahmad Bello, Abdullahi Dan Iska, Abba Isha, Haruna Adamu, Habubakar Yahaya

11/06/2026

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

YA KAI DAN UWA MASOYI MAI NEMAN SHIRIYA!!!Yana da kyau kowane almajirin shehu yadawo hayyacinsa kullun yariqa yiwa kansa...
02/04/2026

YA KAI DAN UWA MASOYI MAI NEMAN SHIRIYA!!!

Yana da kyau kowane almajirin shehu yadawo hayyacinsa kullun yariqa yiwa kansa tanbayoyi kamar haka

1 Me kayiwa failah wanda ko bayan rasuwarka yayanka da masoyanka zasu riqa tinawa suna alfahari dakai?

2 Wane halayene cikin halayen shehu rta da dabiunsa da ayyukansa kayi koyi dasu wanda har wadanda ba masoyan shehu rta ba hakan yasa s**a zama masoyansa?

3 Shin anya kana kwatanta biyayya ga shehu kamar yadda magabata s**ayi?

4 Yaya matsayin masoyin shehu rta yake awajenka?

Koda iya wadannan abubuwan dana lissafo kake yawan tafakkuri akansu wallahi akwai abubuwa dayawa da zaka canza batare da wani yayi maka waaziba

Ya dan uwana shin kana zaton da surutun baki mazajen da kake jin labari a failah s**a taka martabobin da suke kai?

Anya da zage zagen daka maida sanaa a social media kake zaton shehu zaiyi alfahari dakai?

Ya dan uwa na ina baka shawara akan yawaita karanta salatil fatihi lima ugliqa domin da itane zuciya take riskuwa da gaskiya kuma tayi amfani da ita

Aqarshe dai inaso dan uwa mai neman shiriya yariqa tanbayar kansa cewa anya da irin aikina da dabiata mazaje s**a taka martabobin dasuke kai?

Allah kasamu cikin almajiran shehu rta wadanda shehu zaiyi alfahari dasu duniya da lakhira alfarmar shehi ahmadu aliyu abulfathi rta

Daga Alkalamin dan uwa Syd
Rabiu Taka Sarkin yaqin Failah

-------SHEHU Ibrahim Niasse Fardun nee ☝☝

alhamdulillah allah yamaimaitamana
22/03/2026

alhamdulillah allah yamaimaitamana

Mu girmama ANNABI, mu so ANNABI, mu so shi so na gaskiya, muyi koyi da shi, abunda yace ayi muyi, wanda yace kar'ayi kar...
21/03/2026

Mu girmama ANNABI, mu so ANNABI, mu so shi so na gaskiya, muyi koyi da shi, abunda yace ayi muyi, wanda yace kar'ayi kar muyi.

~~~INJI "MAL IBRAHIM MAI ASHAFA"

alhamdulillah for everything 🌹happy sallah🌹 to all Muslim 🌍✊
21/03/2026

alhamdulillah for everything
🌹happy sallah🌹 to all Muslim 🌍✊

INA HAUSAWA
26/01/2026

INA HAUSAWA

25/01/2026

Ana cewa Matasan yanzu suna tsoron Aure. Karya ne. Ba tsoron Aure suke yi ba, tsoron jin Kunya suke yi. Tsoron su dauko yarinyar mutane sua kasa ciyar da ita. Tsoron su kasa biyan kudin haya a tozarta su. Soyayya tana nan daram a zuciya, amma lissafin tattalin arziki ya sa dole su ajiye zuciyar a gefe, su dauki kwakwalwarsu a gaba. ina rokon Allah Ya azurta ku kafin ku tsufa.

Ga kuma maganar hada kayan lefe.
Ya Allah Ka azurta duk mai niyyar Aure da Halal.
righter''Khadijatu"copy mudansir aminu

Wani abin mamaki ya faru a duniyar siyasar Kano, inda shahararren mawaƙin APC, Dauda Kahutu Rarara, ya sayi "Jar Hula" (...
25/01/2026

Wani abin mamaki ya faru a duniyar siyasar Kano, inda shahararren mawaƙin APC, Dauda Kahutu Rarara, ya sayi "Jar Hula" (alamar Kwankwasiyya) a kan kuɗi Naira miliyan biyu (N2,000,000).

Idon Mikiya ta ruwaito cewa, Rarara ya sayi hular ne a wajen wata 'yar Kwankwasiyya mai suna Sa'adatu LondonBe, a wani yanayi da ya bar mutane baki buɗe.

Mecece Fahimtar Ku?
Shin Rarara ya yi hakan ne don ya wulakanta Kwankwasiyya ko don ya jawo su jiki?

Address

GARO CIKINGARI
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mudansir aminu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category