Kwankwasiyya ce mafita

Kwankwasiyya ce mafita Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya ce mafita, Grocers, Nassarawa local government, Kano.

2000 Kano State Neighborhood Watch Guards to be commissioned today by His Excellency Gov. Abba K Yusuf. .
23/12/2025

2000 Kano State Neighborhood Watch Guards to be commissioned today by His Excellency Gov. Abba K Yusuf.

.

 SUNAYEN WASU DAGA CIKIN MUTANEN DA MAI GIRMA RT Hon  Hassan Hussain YA GWANGWAJE SU DA SABBIN MASHINAGwani Aakwalle Dan...
26/11/2025


SUNAYEN WASU DAGA CIKIN MUTANEN DA MAI GIRMA RT Hon Hassan Hussain YA GWANGWAJE SU DA SABBIN MASHINA

Gwani Aakwalle Dan Malam
Shehu Aminu Omaladies Jagora
Noor Majidadi Kwankwasiyya
Abdulmumini Haladu
Shafiu Tottee Gwagwarwa
WaskeBaba Gwagwarwa
Iliyasu Haruna Usman
Yakubu Yahaya Adamu
Faruk Shehu
Usaini Hammalu Dahiru
Mubashshir Sojan Kwankwasiyya
Comr Hafeez S Nababa
Abubakar Lawan Garkuwar Oganboye
Mustapha Sani Dan Xamalo
Mj Haruna
Comrd Abubakar Sadiq Kwankwaso
Sageer Musa Sanate
Abba Alves Hotoro
Aminu Ustasz
Ali Abdulsalam
Alhaji Yahaya Haja
Yusuf Kwamandan Askarawa
Ala Dakata
Salisu gidan salati
Hilal Tudun Murtala
Adahama Kaura Goje
Jamilu Alo Kaura Goje
Yusuf Dan kolo gama
Farfesa Anas Kwankwason Gama
Hon Umar Antashi Giginyu
Momt Safiyyat
Anas Bage
Jamilu Alo Kaura Goje
Malam Baliti Tsamiya
Baba Tudun Wada
Bashir Muhammad Sani
Sa'ad Muhammad Gama
Bashir Ado
Haruna Usman
Iliyasu Haruna Usman
Hilal Iliyasu
Muntari V-c
Baba Ali (Ali Admin)
Ali Ibrahim
Emma Musa Ib Zango
Umar Katafare
Yusuf Anji Badawa
Mujitapha Ado Garwa
Sabo Mai Karre
Mubarak Ibrahim Gawuna
Yahaya Garba T/Wada
Ala Dakata
Abba Musa Hotoro
WaskeBaba Gwagwarwa
Dagacin garin Gwagwarwa
Yazid Yusuf Gama
Sani Alkassim Tudun Murtala
Muhammad Sani Ibrahim Msi

Fatanmu Allah ya mai-maita wannan kujerar.

Alhamdulillah.................................................Amadadin Shugabannin Da Membobin Kwankwasiyya ce Mafita Mu...
16/11/2025

Alhamdulillah.................................................

Amadadin Shugabannin Da Membobin Kwankwasiyya ce Mafita Muna Taya Mai Girma Jagoranmu Kuma Shugaban Dukkan Wani Bakwankwashe Dake Fadin Qaramar Hukumar Nasaarawa Wato Alhaji Auwalu Mai Katifa Murnar Qarin Shekara A rayuwarsa

Muna Addu'ar Allah ubangiji yaqara Lafiya Da Nisakwana Masu Albarka Yaimaganin Dukkanin Makiyanka

Happy birthday to you sir

Uzaifa Smart Gawuna Kwankwason Yan Downloading
Chairman
Media Aide To The Alhaji Auwalu Mai Katifa

Alhamdulillah....Kofar Dawanau, Dandinshe, Tudun Fulani Zuwa Kwanar Madugu....Ungogo da Dala.....
05/11/2025

Alhamdulillah....

Kofar Dawanau, Dandinshe, Tudun Fulani Zuwa Kwanar Madugu....

Ungogo da Dala.....


*****Daga yan balangu gama ward  mai girma member ya tallafa wa mata da Injin markade dan dogaro da kai. A wanna rana ta...
29/10/2025

*****Daga yan balangu gama ward mai girma member ya tallafa wa mata da Injin markade dan dogaro da kai.

A wanna rana ta 29/10/2025 mai girma dan majalisar jaha na karamar hukumar Nasarawa Mb Aliyu ya bawa mata sama da Goma injin markade na zamani dan dogaro da kai.

Wanna sakon ya biyo ta hannu Tukur Adam PA na dan majalisar jaha na karamar hukumar Nasarawa sako yazo.

Babu abinda mu yan Nasarawa zamu ce sai godiya da hamdalah da wanna dan majalisa namu wanda yake fitar damu kunya.

Member muna gdy sosai Allah ya saka da alkhairi Allah ya kai matsayi gaba..

SHUGABANCIN KWANKWASIYYA RESHEN QARAMAR HUKUMAR NASARAWA 🔴⚪🔴Alhamdulillah..................................................
16/10/2025

SHUGABANCIN KWANKWASIYYA RESHEN QARAMAR HUKUMAR NASARAWA 🔴⚪🔴

Alhamdulillah...............................................

Cikin Ikon Allah Ayammacin Wannan Ta Alhamis 16/10/2025 Shugabancin Kwankwasiyya Reshen Qaramar Hukumar Nasaarawa Angudanar Da Zama Na Musamman Aqarqashin Mai Girma Shugaban Dariqar Kwankwasiyya Na Qaramar Hukumar Nasaarawa Alhaji Auwalu Mai Katifa

Ayayin Wannan Zama Antattauna Muhimman Batutuwa Daza su Taimaki Wannan Qaramar Hukuma Dama Jihar Kano Baki

Allah ubangiji Mataimaki Kwankwaso Da Kwankwasiyya Baki Daya

Uzaifa Smart Gawuna Kwankwason Yan Downloading
Chairman
Youth Leader Kwankwasiyya Gawuna Ward
Media To The Alhaji Auwalu Mai Katifa

Alhamdulillah................................................A yammacin wan nan Rana ma Zababben Dan Majalisar Tarayya M...
12/10/2025

Alhamdulillah................................................

A yammacin wan nan Rana ma Zababben Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Nassarawa Hon. Hassan Hussain Tudun Wada ya sake gwangwaje wasu daga cikin Yan gwagwarmaya da sabbin mashina, wadan da s**a hada da
Hon Umar Antashi Giginyu
Yahaya Musa garba
Yusuf Musa Tsomodo
Noor Majidadi Noor Majidadi Kwankwasiyya
Hon. Abba Hotoro
Sani Alkassim Tudun Murtala
taron da ya samu halattar Shugaban Majalisar kansiloli na Karamar Hukumar Nassarawa Hon AliyuM Jibo tare da kansiloli guda 5 sai ma'ajin Jamiyyar NNPP na jihar Kano Alhaji Shafi'u Tudun murtala sai tshohon dan Majalisar jaha na Nassarawa Hon. Umar Musa Gama Speaker da sauran manyan Baki.

12/10/2025.

Alhamdulillah.......................................A kokarin sa na ganin ya farantawa wadan da Yake wakiltar zababben D...
03/10/2025

Alhamdulillah.......................................

A kokarin sa na ganin ya farantawa wadan da Yake wakiltar zababben Dan majalisar Tarayya Mai wakiltar Karamar Hukumar Nassarawa Hon. Hassan Hussain ya sake gwangwaje Dan gwagwarmaya Hon. Hon Mallam Sho Gama da kudi Naira dubu dari biyu #200,000.

03/10/2025.

Congratulations Alliya Abba Gida Gida Allah ubangiji yasanya Musu Albarka Shikuma Member Allah yasaka Masa Da Mafificin ...
03/10/2025

Congratulations Alliya Abba Gida Gida Allah ubangiji yasanya Musu Albarka Shikuma Member Allah yasaka Masa Da Mafificin Alkhairi

03/10/2025A kokarin dan Majalisar Taraiya mai wakiltar Karamar Hukumar Nassarawa Rt.Hon Hassan Hussain  Tudun Wada Hash ...
03/10/2025

03/10/2025

A kokarin dan Majalisar Taraiya mai wakiltar Karamar Hukumar Nassarawa Rt.Hon Hassan Hussain Tudun Wada Hash na ganin Matasa sun dogara da kansu a wannan rana yake mika Takadar K**a aiki a Majalisar Kasa ga National Assembly Muhammad Sani Shugaba

Da fatan Allah ya saka da Mafificin Al’khairi Sir.

02/10/2025

Yar Gwagwarmaya Taji Saukar Kaya Tace 💥💥👊👊

AKY GO AGAIN

Tsofaffin Kansilolin Ganduje Daga 2018 Zuwa 2021 Gwamna Abba Ya Biyasu Hakkinsu Da Ganduje Ya Hanasu.Uzaifa Smart Gawuna...
02/10/2025

Tsofaffin Kansilolin Ganduje Daga 2018 Zuwa 2021 Gwamna Abba Ya Biyasu Hakkinsu Da Ganduje Ya Hanasu.

Uzaifa Smart Gawuna Kwankwason Yan Downloading
Chairman
Youth Leader Kwankwasiyya Gawuna Ward
Media Aide To The Alhaji Auwalu Mai Katifa

Address

Nassarawa Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya ce mafita posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category