Kiwon kaji a zamanance

Kiwon kaji a zamanance Munufarmu shine tallata kayan kiwon mu da karawa juna ilimi Allah y mana jagora

Borrowing money for poultry production can be challenging due to several reasons:High Initial InvestmentPoultry producti...
27/08/2025

Borrowing money for poultry production can be challenging due to several reasons:

High Initial Investment
Poultry production requires a significant initial investment in infrastructure, equipment, and feed. Borrowing money can increase the financial burden and make it difficult to achieve profitability.

Risk of Disease Outbreaks
Poultry farming is susceptible to disease outbreaks, which can lead to significant losses and make it challenging to repay loans.

Market Fluctuations
Poultry market prices can be volatile, affecting the profitability of the business and making it difficult to repay loans.

High Mortality Rates
Poultry farming is associated with high mortality rates, especially among young birds. This can lead to unexpected losses and reduce the ability to repay loans.

Seasonal Variations
Poultry production can be affected by seasonal variations in demand and supply, which can impact profitability and loan repayment.

Management Challenges
Poultry farming requires careful management, including feed management, health management, and biosecurity measures. Poor management can lead to reduced productivity and profitability.

Loan Repayment Challenges
The combination of these factors can make it challenging to repay loans, especially if the business is not well-managed or if market conditions are unfavorable.

*Alternatives to Borrowing:*

- *Personal Savings*: Using personal savings or equity to fund the business can reduce the financial burden.
- *Grants and Subsidies*: Exploring government grants and subsidies for poultry farming can provide financial support.
- *Partnerships and Collaborations*: Partnering with other farmers or investors can share the financial risk.

*Best Practices:*

- *Develop a Comprehensive Business Plan*: Create a detailed business plan that accounts for potential risks and challenges.
- *Conduct Market Research*: Understand market trends and demand to ensure the business is viable.
- *Implement Effective Management Practices*: Dev

19/12/2024

Big shout-out to my newest top fans! Alhasaan Ya'akhe, Jamila Aliyu Sulaiman

Kiwon kaji dan riba sababbin ysare tsare n tafe a sabuwar shekarar nan d yardar Allah
17/12/2024

Kiwon kaji dan riba sababbin ysare tsare n tafe a sabuwar shekarar nan d yardar Allah

Amo Noiler     (Maja) Shin ko kun san yawancin mu bamu san yadda ake kiwon Maja ba ? Sannan kuma ko kun san ana samu rib...
15/10/2024

Amo Noiler
(Maja)

Shin ko kun san yawancin mu bamu san yadda ake kiwon Maja ba ? Sannan kuma ko kun san ana samu riba har kashi biyu? Bayan saukin sha'ani idan ka kwatanta da sauran kaji (Broilers da Layers) ?

Kajin Noiler wacce ake kira *Maja* gidan gonar Amo farm s**a fara samar dasu a nan gida Nigeria sannan daga bisani wadansu gidajen gona s**a bi sahu.

Maja kaji ne da masana s**a samar ta hanyar gambiza a tsakanin Broiler da Cockerel

Bukatar yin hakan ya tasone yayin da hukumar da ke kula da abinci ta Majalisar ĆŠinkin Dukiya (F.A.O) ta fitar da rahotan da ke cewa " bukatar nama da kwai zai karu sosai daga yanzu zuwa 2050 , idan ba'ayi wani abu za 'a sami karancin nama da kwai musamman a Africa".

Maja an samar dasu sabida masu karamin karfi irin mu domin ba lallai sai ka basu abincin kamfani ba kana iya sakin su suyi yawo suna cin duk abinda kazar gida Ke ci da kuma sha.

Ga kadan daga cikin abin da ya banbanta Maja da sauran kaji;
* Kwan su na da girma
* Sun fi Broilers da Layers jurewa zafi da kuma sanyi
* Girman su yakan zarce na Broilers da Layers domin s**an kai kilo 3.5
* Kuna iya kiwon su dan nama kamar Broiler ko dan kwai kamar layer
* Basu da wahalar kiwo domin basu bukatar tsananin kulawa.

Alamu na nuna jama'a sun fara dawo'wa kiwon Maja . Kash! Sai dai rahotanni da ke iske mu shi ne yawanci a kan tsinnci kai a cikin wani hali ( yawan rashin lafiya da mace mace).

Eh dole a tsinnci kai cikin wani hali mana domin ba'ayi abinda ya kamata ba, a sanina Maja basu da matsala.

Abin tambaya! Wace irin kwarewa gareku kan harkan kiwo? Wani irin abinci kuke basu ? Wadanne magunguna ko Vaccines kuke ba su?

Wadannan da wadansu tambayoyin zamu amsa maku a rubutun mu na gaba!

Grp dinmu na WhatsApp ga wadanda sukeso suyi join zasu iya yimana magana tanan 07063049519 kokuma kuyi following in link...
15/10/2024

Grp dinmu na WhatsApp ga wadanda sukeso suyi join zasu iya yimana magana tanan 07063049519 kokuma kuyi following in link dinmu a kas

WhatsApp Group Invite

AMFANIN HASKEN WUTA GA TSUNTSAYEN KUTun daga ranar da aka fafe muku tsuntsaye, ya zama wajibi ku nema musu hasken wutan ...
03/10/2024

AMFANIN HASKEN WUTA GA TSUNTSAYEN KU

Tun daga ranar da aka fafe muku tsuntsaye, ya zama wajibi ku nema musu hasken wutan lantarki. Tsuntsaye kala biyu sunfi bukatan hasken wuta a koda yaushe. Na farko, wanda aka fafesu suna matakin raino, sai kuma kajin (LAYERS) masu wanda s**a fara kwai. Hasken wuta yanada matikar muhammaci a gare su..

Menene amfanin hasken wuta

1)Yana sa suci abinci sosai, kuma su girma da wuri.

2)Yana sa su banbance abinci me kyau da gurbataccen

3)Yana hana ya'yan kajin da ake raino su haura kan yan uwansu.. Anan idan ya zama ya'yan kajin ku basuda hasken wuta. Lokacin da dare yayi, zasuje su tare waje daya. Hakan kuma zai sa su haura kan yan uwan su. Sai dai washe gari kuzo kuga wasu daga cikin su sun mutu.

4) Idan lokaci sanyi ne, yana dan kara musu domin jiki.

5)Idan kajin masu kwai ne, hasken wuta yana sa suyi muku kwai babu tsallake kwanaki.
A kowani rana kafun kaza ta ajiye muku kwai, tana bukatan haske na akalla awa 14. Don haka yanada kyau bayan sun samu hasken rana, ku samar musu da hasken wutan lantarki..

Allah ya mana jagora amen

23/08/2024

Address

Dawakin Kudu
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kiwon kaji a zamanance posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kiwon kaji a zamanance:

Share

Category