27/02/2026
JAGORAN NNPP NA KARAMAR RIMIN GADO HON SHU,AIBU T DOKADAWA
na sanar da kafata nin en kwankwasiyya na karamar rimin gado, zuwa wajan taron kaddamar da shuwa gaban nin riko na ma zabu shabiyu 12 da muke dasu.
Wanda za ayi gobe karfe 10:🕛 na safe wajan taro kofar gidan alhaji a waisu bayan sakateriya.