28/02/2026
Allah ya kyauta makwanci Malam Umar yar aduwa 😥✊
Petroleum ___ =N= 65
Diesel. ___ =N= 112
Kerosine. ___ =N= 50
Shinkafa Buhu ___ =N= 3,500
Takin Manoma Buhu ___ =N= 2,500
Sugar Buhu ___ =N= 6050
Cement _800
Saudi Arabia ___ =N= 600, 000
Allah ta'ala ya jiƙan adalin Shugaba Umaru Musa 'Yar Adu'a
Ameeeen ya Allah 🙏