Sabeeu SB Mariri

Sabeeu SB Mariri Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sabeeu SB Mariri, Grocers, Mariri Boss Stop, Kano.

10/11/2025
22/04/2025

Fatan Al-Khairi

Ya Allah ka Kai haske kabarin mahaifiyar mu hakika duk irin farin cikin danake ciki da zarar mahaifiya ta fado min nikad...
09/02/2025

Ya Allah ka Kai haske kabarin mahaifiyar mu hakika duk irin farin cikin danake ciki da zarar mahaifiya ta fado min nikadai nasan menake ji aduniyar nan. Ina cikin jarrabawa wacce bazan sake ganin irinta ba aduniya na Rashin ki mahaifiya ta nagode nagode Ina adduar ubangiji Allah yasa ka salama da ni.ima acikin kabarinki yasadaku da annabin rahama idan tamu tazo yasa mucika da Imani Amin Ya Allah
Sabeeu SB Mariri

Fatan Al-KhairiAllah Ya Bada Zaman Lapia Amin
25/09/2024

Fatan Al-Khairi
Allah Ya Bada Zaman Lapia Amin

18/09/2024

🍃 *YA YIN KWANCIYA BARCI*
Manzon Allah (SAW) ya ce:
"Idan ka zo kwanciya a shimfidarka, Ka karanta Ayatul Kursiyy "Allahu laa ilaha illa Huwal Hayyul Qayyuum..", domin wani mai tsaro daga Allah ba zai gushe ba a gareka, kuma Shaydan ba zai kusance ka ba har ka wayi gari".Bukhary
____
*AYATUL KURSIYY ITA CE:*

*"اللَّهُ لَا إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ ۚ لَا تَأْخُذُهُ سِنَةٌ وَلَا نَوْمٌ ۚ لَّهُ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الْأَرْضِ ۗ مَن ذَا الَّذِي يَشْفَعُ عِندَهُ إِلَّا بِإِذْنِهِ ۚ يَعْلَمُ مَا بَيْنَ أَيْدِيهِمْ وَمَا خَلْفَهُمْ ۖ وَلَا يُحِيطُونَ بِشَيْءٍ مِّنْ عِلْمِهِ إِلَّا بِمَا شَاءَ ۚ وَسِعَ كُرْسِيُّهُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضَ ۖ وَلَا يَئُودُهُ حِفْظُهُمَا ۚ وَهُوَ الْعَلِيُّ الْعَظِيمُ".*البقرة (255) Al-Baqara

"Allah, bãbu wani Ubangiji fãce Shi, Rãyayye, Mai tsayuwa da kõme, gyangyaɗi bã ya kãma Shi, kuma barci bã ya kãma Shi, Shi ne da abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa. Wane ne wanda yake yin cẽto a wurinSa, fãce da izninSa? Yana sanin abin da yake a gaba gare su da abin da yake a bãyansu. Kuma bã su kẽwayẽwa da kõme daga ilminSa, fãce da abin da Ya so. KursiyyunSa ya yalwaci sammai da ƙasa. Kuma tsare su bã ya nauyayarSa. Kuma Shi ne Maɗaukaki, Mai girma.
Allah ya yi muku albarka.

✍ *Daga Sabeeu SB Mariri*
Mijin-Hajiya

Alahamdudillah Mashallah
15/09/2024

Alahamdudillah Mashallah

Address

Mariri Boss Stop
Kano

Telephone

+2348063172380

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabeeu SB Mariri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sabeeu SB Mariri:

Share

Category