17/01/2026
Me nene Technical analysis
Technical analysis na nufin 👇👇👇
👉 Nazarin farashi (price) da volume na coin a chart
👉 Don hango inda kasuwa zata nufa (tashi ko faduwa)
Abubuwan da ake amfani da su:
• Chart (candlestick)
• Support & Resistance
• Indicators kamar:
• RSI
• Moving Average (MA)
• MACD
Me yasa ake yi?
• Don sanin lokacin saya
• Don sanin lokacin sayarwa
• Don rage asara (risk)
A takaice:
Technical analysis = karanta chart don yanke shawara a crypto.