Auwalu masoyin Annabi S a w Official

Auwalu masoyin Annabi S a w Official Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Auwalu masoyin Annabi S a w Official, Grocers, Wuddadunnabiy S a w, Kano.

S,a,w
19/12/2025

S,a,w

innalillahi Wa inna ilaihir raji'un Allah yayiwa Mahaifiyata Rasuwa Yau Alhamis 15/05/2025Za ae Jana idarta 09:30am Ungu...
15/05/2025

innalillahi Wa inna ilaihir raji'un
Allah yayiwa Mahaifiyata Rasuwa
Yau Alhamis 15/05/2025
Za ae Jana idarta 09:30am Unguwar Acilafiya dake kumbotso local gev kano state layin Allemaka Albarka gidan su Sharu Sha'aibu
Allah ya jiqanta da RAHAMA
Don Neman qarin bayani(08165235517

innalillahi Wa inna ilaihir raji'un Allah yayiwa Mahaifiyar AUWALU MASOYIN ANNABI S a w Rasuwa Za ae Jana idarta 09:30am...
15/05/2025

innalillahi Wa inna ilaihir raji'un
Allah yayiwa Mahaifiyar AUWALU MASOYIN ANNABI S a w Rasuwa
Za ae Jana idarta 09:30am Unguwar Acilafiya layin Allemaka Albarka gidan su Sharu Sha'aibu
Allah ya jiqanta da RAHAMA

07/10/2024
✓ Duk yadda ka kai da kambama gwanin ka sunan sa bai isa ya shiga gaban "LA'ILAHA ILLALLAHU" ba, kuma komai ɗaga muryank...
18/07/2024

✓ Duk yadda ka kai da kambama gwanin ka sunan sa bai isa ya shiga gaban "LA'ILAHA ILLALLAHU" ba, kuma komai ɗaga muryanka akan gwanin ka bai isa a kira sunan sa a salla ba idan kuma kayi gangancin kiran sunan sa sallar ta ɓaci saboda kiran sunan a matsayin surutu yake.

Ka gama kuranta gwanin naka, ka gama zigashi muje ƙiyama in ba'a ganshi tsirara ba (ko pampers ba za'a ganshi da shi ba).

Naga sai wani cika baki kake kana cewa gwanin ka ya kai gwani, amma har yau banji Allah yace in aka bishi an bi Allah ba, banji ya sauko da wata ƙasa ba, banji ya ja Mala'iku salla ba, banji an mutu ya dawo da rai ba. Ashe dai gwanin ka muna gwani sunan sa.

Akaramukallahu zo gaji gwanin gwanaye gwanin gaske ba gwanin gangan ba, shi kaɗai muka sani gwani.

Gwanin da La'ilaha illallahu take cika da sunan sa, gwanin da idan baka kira sunan sa a salla ba sallar bazatayi ma'ana ba kuma Allah ba zai karɓe ta ba. Gwanin da zai tashi da cikakkiyar sutrar sa cikin nutsuwa da kwanciyar hankali ( ba da firgici ba).

Gwanin da baya yiwuwa kabi Allah ba da shi ba, gwanin da yake baiwa wata da rana umarni kuma dolen su su bi ko Allah ya shafe su ya canza wasu.

Gwanin da duk da irin ibadar Mala'iku amma da s**a ga sayyidul abidina sai da s**a risna s**a koma yin yadda yayi, gwanin da an mutu nan take yace an fasa mutuwar kuma wallahi ta fasu.

❤️SAYYIDUNA MUHAMMADUR RASULULLAH SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM❤️

Duk wanda ya zaɓi Annabi a gwanin sa wallahi ya k**a dahir ya bi gaskiya. Wanda ko duk ya k**a waninsa yana ruwa 🏊 ya bi hanyar da bata ɓillewa.

Allah ya barmu da Annabi Sallallahu alaihi Wasallam.

Sall'ALLAHU AlayHI wa Sallam 😍🥰😍
27/05/2024

Sall'ALLAHU AlayHI wa Sallam 😍🥰😍

Masoyi ne
27/05/2024

Masoyi ne

NA RIKI ✊ ALLAH ABUN DOGARO NABA KUBA🤗 BA KEBA 🤗 BA KAIBA 😋
18/04/2024

NA RIKI ✊ ALLAH ABUN DOGARO NA
BA KUBA🤗 BA KEBA 🤗 BA KAIBA 😋

Kowa ya rike buwayi baza yayi tangadi ba
09/04/2024

Kowa ya rike buwayi baza yayi tangadi ba

MUNGODE
31/03/2024

MUNGODE

ALLAH YA QARA MANA SON ANNABI S A w
31/03/2024

ALLAH YA QARA MANA SON ANNABI S A w

Address

Wuddadunnabiy S A W
Kano

Telephone

+18165235517

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwalu masoyin Annabi S a w Official posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Auwalu masoyin Annabi S a w Official:

Share

Category