29/03/2026
sanarwa a madadin shugaban jam Iyar ADC ta jahar kano wato Hon Musa sha aibu Muna Sanar Da daukacin Al ummar jahar kano jam Iyar ADC Da kwankwasaw
ranar litinin 30 , 3 , 2026
Za a karbe jagora Kwankwasiyya wato Dr Engr Rabi u Musa Kwankwaso a gidan SA Dake Miller road kano
Da misalin karfe sha biyu a ISO lpy kwankwasawa