Aliyu abudul aziz alhasan

Aliyu abudul aziz alhasan Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aliyu abudul aziz alhasan, kano, Kano.

26/12/2025
Allah ya jikan mallam. 👏👏
15/05/2024

Allah ya jikan mallam. 👏👏

Pro
15/05/2024

Pro

10/12/2023

al

Duk Matsoraci Bazai Iya Da’awa Ba…..Sheikh Albani Zaria Rahimahullah:Wannan maganar da waliyin Allah marigayi sheikh alb...
10/12/2023

Duk Matsoraci Bazai Iya Da’awa Ba…..Sheikh Albani Zaria Rahimahullah:

Wannan maganar da waliyin Allah marigayi sheikh albani zaria yayi ko shakka babu gaskiya ce.

Duk wanda zai gayama al’umma gaskiya, zai isar da sakon Allah to tabbas dole sai yacire tsoro a zuciyarsa ya shirya tunkarar makiya gaskiya.

Duk wanda yasa tsoro a zuciyarsa don gudun kar a cutar dashi, don gudun kar a kashe shi, don gudun kar a kulla mai sharri, to wannan bazai iya da’awa irin ta ahlussunnah ba.

Tabbas Sheikh Albani Zaria yacire tsoro ya isar da sakon Allah yanda yadace, kuma makiya addinin muslunci sun kashe malam albani. Amma daga karshe wa yayi nasara??

Ko shakka babu Sheikh Albani Shine yayi nasara akan makiya dalili kuwa shine:

1. An kashe albani zaria a shekarar 2014 yau shekaru 9 da mutuwarsa amma haryanzu a social media kaset-kaset dinsa da da’awarsa ke tashe, shi mutane sukafi yawan saurare, da’awarsa tafi ta duk malamman dake raye a doron kasa yawo acikin al’umma.

Har yau idan wata mas’ala ta taso acikin addini sai kaga ana neman fatawar Sheikh Jafar da fatawar Albani Zaria domin yanke hukunci.

Ko a iya nan aka tsaya wallahi Sheikh Jafar da Sheikh albani zaria sunyi nasara a rayuwarsu.

Saboda haka malamman ahlussunnah kucire tsoro da shakku, kufito ku fadawa al’umma gaskiya ku koyar da al’umma addini irin na Annabi da sahabbai. TAUHIDI da AKIDA.

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu abudul aziz alhasan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share