Aliyu hydar pharmacist

Aliyu hydar pharmacist Proud to be a Muslim

Labari mai dadi ga magoya bayan Barcelona: Ansu Fati ya dawo kuma zai kasance a tawagar kungiyar a wasansu da Atletico M...
21/12/2024

Labari mai dadi ga magoya bayan Barcelona: Ansu Fati ya dawo kuma zai kasance a tawagar kungiyar a wasansu da Atletico Madrid a daren yau ✅

Yan wasa 18 na karshe da aka zaba domin wakiltar Najeriya a wasan neman cancantar buga gasar CHAN 2025 da kasar Ghana ra...
21/12/2024

Yan wasa 18 na karshe da aka zaba domin wakiltar Najeriya a wasan neman cancantar buga gasar CHAN 2025 da kasar Ghana ranar Lahadi.

Masu tsaron raga:

▫️Henry Ozoemena (Enyimba FC)
▫️Kayode Bankole (Remo Stars)

Yan wasan baya:

▫️Ismail Sadiq (Remo Stars)
▫️Waliu Ojetoye (Ikorodu City)
▫️Imo Obot (Enyimba FC)
▫️Junior Nduka (Remo Stars)
▫️Victor Collins (Nasarawa United)
▫️Ifeanyi Onyebuchi (Rangers International)
▫️Steven Manyo (Rivers United)

Yan wasan tsakiya:

▫️Jide Fatokun (Remo Stars)
▫️Rabiu Ali (Kano Pillars)
▫️Saviour Isaac (Rangers International)
▫️Musa Zayyad (El-Kanemi Warriors)

Yan wasan gaba:

▫️Anas Yusuf (Nasarawa United)
▫️Adamu Abubakar (Plateau United)
▫️Sikiru Alimi (Remo Stars)
▫️Emmanuel Ogbole (Kwara United)
▫️Papa Daniel Mustapha (Niger Tornadoes

Dan wasan da soyayya ta sa mahaifinsa ya sanya masa sunan dan wasan Najeriya yana cigaba da taka rawar gani a wannan kak...
21/12/2024

Dan wasan da soyayya ta sa mahaifinsa ya sanya masa sunan dan wasan Najeriya yana cigaba da taka rawar gani a wannan kakar.

Tijjani Martinus Jan Reijnders Lekatompessy kawo yanzu a kakar bana ✨

⚽️🅰️ vs Bosnia
⚽️ vs Germany
🅰️ vs Inter
⚽️⚽️ vs Club Brugge
⚽️ vs Monza
⚽️ vs Real Madrid
🅰️ vs Cagliari
⚽️⚽️ vs Empoli
⚽️ vs Sassuolo
⚽️ vs Verona

hydar 001

Address

Kurna Layin Gidan Kara Ungoggo Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu hydar pharmacist posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share