Nigeria a yau

Nigeria a yau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nigeria a yau, Grocers, Kano, Kano.

"Triangle of Death" ko kuma "Danger Triangle of  the Face" wato alwatikan mutuwa, wuri ne a fuska tsakanin kusurwowi uku...
18/05/2025

"Triangle of Death" ko kuma "Danger Triangle of the Face" wato alwatikan mutuwa, wuri ne a fuska tsakanin kusurwowi uku tsakanin karan hanci zuwa leɓen sama.

Dalilin da ya sa wannan wuri ya zama mafi haɗari a fuska shi ne yadda jijiyoyin jinin da suke wannan wuri suke haɗe kai tsaye da dandazon jijiyoyin jini da suke cikin ƙwaƙwalwa.

Saboda da haka, idan aka samu wata kafa ko ƙofa da ƙwayoyin cutuka s**a shiga ta wannan wuri to suna iya kutsawa kai tsaye har zuwa cikin ƙwaƙwalwa wanda hakan kuma zai iya janyo cutukan ƙwaƙwalwa, kamar sanƙarau, da sauransu.

Bayan haka, a guji ɗabi'ar fasa ƙurjin da ya fito a cikin alwatikan mutuwa, domin hakan na iya janyo shigar ƙwayoyin cutuka zuwa ƙwaƙwalwa, a tuntuɓi likitan fata a maimakon hakan.

Bugu da ƙari, duk wani rauni ko miki a wannan wuri yana buƙatar kulawa ta musamman saboda haɗarin wurin.

08/08/2024

My kano people

08/08/2024

Haka dukkan yan siyasarmu suke Allah ka kwace mu badan halinmu ba

09/05/2024

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigeria a yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category