AUTAR SHEHU

AUTAR SHEHU ❤️SOYAYYAR ANNABI NE ABINCINA 🙇❤️❤️ ALLAH YAKARA MANA SOYAYYAR❤️
❤️ ANNABI MUHAMMAD❤️S A W❤️
DUK MASOYIN ANNABI YAYI FALLOWING🙏

07/03/2026

05/03/2026

Mai imanine kadai zai’iya rubuta s.a.w❤️‍🩹Allah ka arzurta duk wanda yarubuta s.a.w🤲🏻🕋
25/02/2026

Mai imanine kadai zai’iya rubuta s.a.w❤️‍🩹Allah ka arzurta duk wanda yarubuta s.a.w🤲🏻🕋

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun !!! Allah ya yi wa fitaccen malamin nan, Sheikh Usman Kusfa Zaria wanda aka fi sani da...
02/02/2026

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun !!!

Allah ya yi wa fitaccen malamin nan, Sheikh Usman Kusfa Zaria wanda aka fi sani da Rigi-rigi, rasuwa.

Rahotanni daga Zaria sun tabbatar da rasuwar tasa bayan bayanai sun bayyana daga mutane da dama na kusa da shi da kuma mazauna yankin.

Marigayin ya shahara wajen wa’azi da koyarwa tsawon shekaru.

Allah Ya gafarta masa, Ya sa Aljanna ta zama makomarsa, Ya kuma bai wa iyalansa da almajiransa hakurin jure wannan babban rashi.



31/01/2026

Gamai bukatan Shiga Group din mu Na Whatsapp Na aje Link din A Comment

26/01/2026

Duk Wanda yakeso Yayi Magana dani Na aje Link din A Comment

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AUTAR SHEHU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share