12/04/2025
Tsohon Ιan wasa kuma koci na Super Eagles, Christian Chukwu ya rasu yana da shekaru 74.
Shi ne kyaftin na tawagar Najeriya ta farko da ta lashe Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka a shekarar 1980.
ππ»ππ»