Jam'iyyar matasa supporters

Jam'iyyar matasa supporters Allah yabamu sa'a

11/01/2026
SAKO ME MUHIMMANCITafiyar Matasa na farin cikin gayyatar ku gagarumin taronta na ƙaddamar da iyayen tafiyar da kuma manu...
17/09/2024

SAKO ME MUHIMMANCI

Tafiyar Matasa na farin cikin gayyatar ku gagarumin taronta na ƙaddamar da iyayen tafiyar da kuma manufofinta da kuma shirye-shiryenta na kawo gyara a siyasar Najeriya. Za ayi wannan taron ne gobe Laraba, 18 ga watan Satomba, 2024 ta Zoom da Facebook da misalin ƙarfe 8:30 na dare da ƙarfe 10:30 na dare ta TikTok. Za ku iya shigowa wannan taro ta Zoom ta wannan link ɗin (https://bit.ly/tmconveners) ko kuma ku kalle mu kai-tsaye ta Facebook da TikTok. Ku zo mu haɗa hannu mu ceto al-ummarmu!

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jam'iyyar matasa supporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category