Baban onetwo

Baban onetwo Abdullahi Sulaiman Kano state

29/04/2026
🕊️🕊️🕊️🕊️*Idan Allah Yace Bayan kowace wahala Akwai sauƙi to ka yarda da hakan Domin kowace kalmar da Allah Ya faɗa tana ...
12/11/2025

🕊️🕊️🕊️🕊️
*Idan Allah Yace Bayan kowace wahala Akwai sauƙi to ka yarda da hakan Domin kowace kalmar da Allah Ya faɗa tana ɗauke da hikima mai zurfi koda kai baka fahimta ba Ka kasance mai tawakkali domin sauƙin Allah yana zuwa a lokacin da yafi dacewa Ka dage da addu’a kuma kada ka yanke kauna ga ubangijinka...❤️*

02/08/2025

```I can’t stop loving you because it’s the only thing I’m good at and the only reason I was sent here on earth. I love you!🤭❤‍🩹```

11/05/2025

*"Yadda muke yawan kai kukan matsalolin mu ga Abokai da Yan'uwa, inda haka muke yawan kai kukan mu wajen Allah (S.W.T), da tuni Allah ya share mana kukan mu"*

Allah ubangiji ya karemun daga sharrin wannan rana.Ya bawa kowa abinda yake nema na alkairi.Ya albarkaci kasuwancin mu d...
06/05/2025

Allah ubangiji ya karemun daga sharrin wannan rana.
Ya bawa kowa abinda yake nema na alkairi.
Ya albarkaci kasuwancin mu da rayuwar mu.
Allah ya kara mana zaman lafiya.
Ameen thumma ameen.

06/02/2025

My Friend ✨
Don't Ever Loose Hope
If you Lost Hope You Lost Everything

Address

Zage 163
Kano
9933

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Baban onetwo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category