Hibiscus by Khaleel

Hibiscus by Khaleel Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hibiscus by Khaleel, Grocers, dawanau market, Kano.

28/07/2025
Dried hibiscus by Khaleel 🌺
11/06/2025

Dried hibiscus by Khaleel 🌺

High quality hibiscus flower from Nigeria 🌺 If you want buy we are ready
11/06/2025

High quality hibiscus flower from Nigeria 🌺
If you want buy we are ready

Hibiscus on the line after cleaning !!
10/06/2025

Hibiscus on the line after cleaning !!

High quality hibiscus flower 🌺
10/06/2025

High quality hibiscus flower 🌺

Beautiful Hibiscus 🌺
10/06/2025

Beautiful Hibiscus 🌺

10/06/2025

🌺 Hibiscus by Khaleel – Tsafta, Inganci da Fitarwa zuwa Duniya! 🌍Kuna neman sobo mai tsafta da aka sarrafa da kulawa dom...
09/06/2025

🌺 Hibiscus by Khaleel – Tsafta, Inganci da Fitarwa zuwa Duniya! 🌍

Kuna neman sobo mai tsafta da aka sarrafa da kulawa domin lafiya da amfani?
Toh muna nan domin ku!

A Hibiscus by Khaleel, muna: ✅ Tsaftace sobo da kyau
✅ Busarwa cikin yanayi mai tsafta
✅ Shirya shi don kasashen waje

Sobo namu ya dace da: 🍵 Masu yin tea
💪 Masu sarrafa magungunan gargajiya
🛒 Kasuwanci da dillalai

💬 Muna maraba da hadan gwiwa da fitarwa (exportation) daga Najeriya zuwa duniya baki ɗaya.

📦 Kana bukatar sobo mai inganci?
Tuntuɓe mu yanzu!

Hibiscus 🌺!!
09/06/2025

Hibiscus 🌺!!

Hibiscus
09/06/2025

Hibiscus

Hibiscus by Khaleel In the bag After cleaning!! 🌺
09/06/2025

Hibiscus by Khaleel

In the bag After cleaning!! 🌺

---🌺 Welcome to Hibiscus by Khaleel! 🌺Assalamu Alaikum da barka da zuwa shafin mu na musamman!A nan, muna sayar da ingan...
08/06/2025

---

🌺 Welcome to Hibiscus by Khaleel! 🌺

Assalamu Alaikum da barka da zuwa shafin mu na musamman!

A nan, muna sayar da ingantaccen sobo (hibiscus flower) mai tsafta, wanda muka tace shi da kyau domin ya dace da bukatun kasuwa na cikin gida da waje.

📦 Mun kware a fitar da sobo zuwa kasashen waje, kuma muna maraba da masu siye daga cikin gida da waje.

✅ Sobo ɗinmu yana da fa'idodi ga lafiya – yana taimakawa wajen rage hawan jini, yana da antioxidants, kuma yana da ɗanɗano mai daɗi a shayi ko juice!

💼 Ko kai dillali ne? Ko kai kamfani ne da kake bukatar bulk order? Muna nan a shirye domin haɗin gwiwa!

📲 Tuntube mu yau don fara hulɗa da mu!
📧 [email protected]

➡️ Don Allah kuyi Like, kuyi Share, kuyi Comment – ku taimaka a yaɗa wannan gagarumar kasuwanci na gida wanda ke neman shiga duniya

Address

Dawanau Market
Kano
700001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hibiscus by Khaleel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category