30/10/2025
🚨✅| Kafatanin Tawagar Yan Wasan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Bangaren Mata An Basu Kyautar Babbar Mota Kirar BMW Ga Kowacce Yar Wasa Kyauta A Wannan Dare Inda Ake Baiwa Kowacce Yar Wasa Motar Tata. Kudin Motar A Kudin Najeriya Yakai Naira Miliyan Dari Uku Da Saba'in Da Uku N373.683.400 A Naira. A Makon Da Ya Gabata Ne Aka Baiwa Yan Wasan Real Madrid Bangaren Maza Inda A Yau Kuma Aka Baiwa Yan Wasan Matan Real Madrid,💰🚘
Congratulations 👏🏻🎉
Kada Ku Manta Zaku Iya Kallon Kowanne Wasa A Wayarku Kyauta Ba Tare Da Subscribe Ba Idan Kuka Sauke Man Hajar SOFASCORE Domin Bibiya 👇🏻
https://app.sofascore.com/nixz/LaLigaHausa
LA LIGA HAUSA FANS