JABIR UMT Crypto HOME

JABIR UMT Crypto HOME Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from JABIR UMT Crypto HOME, Grocers, KANO, Kano.

30/05/2025

DA DUMI DUMI: labari Mai daɗi cikin kwanaki (10) Dr Zakir Naik Ya Musuluntar da yan Addinin Kirist@ Su kimanin (5,000) daga ƙasashe daban-daban.

Yanzu haka dai rahotanni dake fito wa na cewa Dr. Zakir Naik ɗin ya Samu Nasarar musuluntar da mabiya addinin kirist@ Sama da mutum dubu (5,000.)

Allahu Akbar muna son duk musulmin da yaci karo da wannan labarin ya yi ƙoƙarin tura shi zuwa sauran groups don ƴan'uwa musulmin duniya su taimaka wajen yi masa addu'ar samun nasarar ci gaba da musuluntar da kiristocin muna fatan Allah ya ƙara ɗaukaka addinin Musulunci da Musulmi.

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 Wakiliya 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...

62 hours remaining to be millions
13/04/2025

62 hours remaining to be millions

Address

KANO
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JABIR UMT Crypto HOME posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category