ahlulwulaya

ahlulwulaya an Bude wannan shafin ne dan yada saqon ahlulbaity (as)

ya Allah kai mana mai kyau dan matsayin sayyida zahra(as)
17/05/2026

ya Allah kai mana mai kyau dan matsayin sayyida zahra(as)

10/03/2026

With Jikar magaji Fan's page – I'm on a streak! I've been a top fan for 10 months in a row. 🎉

Allah ya bamu sabati da istiqama
25/12/2025

Allah ya bamu sabati da istiqama

"daga imamus-sadeq(a.s)zuwa imam baqir(a.s)daga manzon rahma(s.a.w.a)yace:kowane Abu yana da fuska,fuskar addiniku itace...
24/05/2025

"daga imamus-sadeq(a.s)zuwa imam baqir(a.s)daga manzon rahma(s.a.w.a)yace:kowane Abu yana da fuska,fuskar addiniku itace sallah,Kada waninku ya munana fuskar addinansa.
kuma kowane abu yana da hanci.hancin sallah shine kabbara.

al-khafi juzu'i na 3 shafi na 270

wassalamu alaikum wa rahmatullah

Address

Rijiyar Lemo Fagge Local Government Kano State
Kano
23547

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ahlulwulaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category