19/11/2025
Mutane da yawa suna son koyon kasuwanci online kuma a gaskiya abu ne Mekyau saboda audience da za ki samu online har ya fi wanda zaki samu a physical shops
Amma fa, shi online gina shi ake yi. Page sai kin gina, customer base sai kin gina, trust sai kin yi EARNING dinsa online.
Shawara ga masu fara online business, shi ne take your time, ki gina page naki, tayaya zaki gina page naki, shi ne show up daily. Ki yi kokari mutane su san ki, ki fara tsara profile naki tukunna.
Zaki fara da descent profile picture, profile picture kuma ya zama naki ne ba hoto mage ko abun da k**e siyarwa ba. Shi hotonki na saukaka miki wajen samun trust na mutum
Ki gyara cover picture, cover picture zai iya zama ke da family dinki ko kawayenki
Sannan bio, a wajen bio za ki fadi wacece ke, me k**eso, me ya kawo ki Facebook, wani value mutane za su samu tattare da ke
Sannan time line. Duk wani shirmen post da k**e sharing ko mutane suke tagging dinki da ya birkita miki time line ki goge su. Ki tsara time line dinki da original posts ma su anfani.
Sannan ki zo maganar gina friends list da followers.
Yauwa ga zannuwan gado nan available kuzo ku saya Jama'a na kumin ciniki 🥹🤌😁
#83,000 naira only