Alheri Gida Gida livestock farm

Alheri Gida Gida livestock farm NOMA DA KIWO

mahakurci
03/06/2026

mahakurci

Dukka kasuwar kayan Bai wuce na 20mAllah ya kyauta
03/06/2026

Dukka kasuwar kayan Bai wuce na 20m
Allah ya kyauta

BANDA HAKURI IRIN NA MANOMA! DA YANZU SUNYI ZANGA ZANGAManoma sun gaji da tsadar takin noma, tsadar sufuri, da rashin is...
03/06/2026

BANDA HAKURI IRIN NA MANOMA! DA YANZU SUNYI ZANGA ZANGA

Manoma sun gaji da tsadar takin noma, tsadar sufuri, da rashin isasshen tallafi.

Lokaci ya yi da za a saurari koken manoma domin noma shi ne ginshikin wadatar abinci da ci gaban ƙasa.

🌾 Tallafawa manoma🌾 Sauƙaƙa farashin taki🌾 Samar da tsaro a gonaki🌾 Inganta harkar noma

"Idan manoma s**a samu sauƙi,
duk kasuwar kasar zata samu cigaba

ALHERI GIDA GIDA FARMS

Allah yashiga tsakanin mu da wannan bawan Allah
03/06/2026

Allah yashiga tsakanin mu da wannan bawan Allah

Ban Taɓa Ganin Mutumin Da Yake Cikin Masifa Kuma Yake Ƙara Jefa Kansa A Masifa Sama Da Ɗan Arewa Ba, In Ji Barista Ɗanta...
02/06/2026

Ban Taɓa Ganin Mutumin Da Yake Cikin Masifa Kuma Yake Ƙara Jefa Kansa A Masifa Sama Da Ɗan Arewa Ba, In Ji Barista Ɗantani

A daidai lokacin da gangar siyasa ke ci gaba da kaɗawa a Najeriya, masana na ci gaba da tsokaci kan al'amuran da ke faruwa a ƙasar.

A cewar Barista Hamza Nuhu Ɗantani, "Ban taɓa ganin mutumin da yake cikin masifa da wahalar rayuwa ba, yana sane da halin da yake ciki, yana kuka a kai, yana neman mafita, amma a lokaci guda yana ci gaba da jefa kansa cikin wannan masifar, kamar ɗan Arewa ba". Ya ce.

Barista Ɗantani ya ci gaba da cewa: "Abin mamaki ma shi ne, idan ka nuna masa hanyar da za ta taimaka masa ya fita daga wannan hali, maimakon ya yi tunani a kai, sai ya zage ka ko ya ci mutuncinka", in ji shi, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito.

"Siyasa da zaɓe ra'ayi ne, kuma kowa yana da ƴancin zaɓinsa. Amma masifa da wahalar rayuwa da mutum ke ci gaba da runguma duk da yana ganin illolinta, za a iya cewa sakamakon zaɓinsa ne", In ji Barista Hamza Nuhu Dantani.

Dmavailable
01/06/2026

Dm
available

Why White Fulani (Bunaji) Cattle Are Good for All Nigerian Climates1. High Climate AdaptabilityHeat Tolerance: White Ful...
27/05/2026

Why White Fulani (Bunaji) Cattle Are Good for All Nigerian Climates

1. High Climate Adaptability

Heat Tolerance: White Fulani cattle have a light-colored coat that reflects sunlight, helping them withstand high temperatures common in Nigeria.

Drought Resistance: They can survive on limited water and low-quality forage, making them ideal for arid northern regions.

Sub-Humid Tolerance: Though mainly in the north, they also perform well in the Middle Belt and parts of the South, with proper care.

2. Dual-Purpose Productivity

Milk: Average milk yield ranges from 2–5 liters/day under traditional systems; higher under improved systems.

Meat: Good body size (mature weight 350–500 kg) makes them suitable for beef production.

Benefit: You can make money from both milk and meat – ideal for mixed farming systems.

3. Disease and Parasite Resistance

Reasonably resistant to common tropical diseases, especially ticks and some resistance to trypanosomiasis (sleeping sickness).

Can be managed with minimal veterinary input compared to exotic breeds.

4. Strong Grazing Ability

Adapted to extensive grazing systems.

Can travel long distances in search of forage and water.

Excellent for pastoral systems and open-range management.

5. Fast Growth and Good Reproductive Performance

Cows calve regularly with good fertility rates.

Calves grow steadily on natural pasture.

Early-maturing bulls, useful for breeding programs.

6. Easy Integration Across Agroecological Zones

Found in almost all parts of Nigeria — adaptable to:

Sahelian zone (North) – dry and hot

Savanna and Middle Belt – moderate climate

Some humid areas – with better management

Barkamu da sallah ubangiji ya maimaita mana yakuma Amsa ibadah AminMuna Kuma gyara kira ga jama,a da su kasance damu ida...
27/05/2026

Barkamu da sallah
ubangiji ya maimaita mana yakuma Amsa ibadah Amin
Muna Kuma gyara kira ga jama,a
da su kasance damu idan allah yakaimu shekara me zuwa zamuyi sabon tsari akan
ragona layya
shanu kiwo
shanu nama
kaji layers broilers noilers
talo talo
da sauran
ubangiji yakaimu masu rai da lafiya yabamu ikon gani yabamu lada daidai damu
Amin
aslm

Roba roba baya layyah 😁
26/05/2026

Roba roba baya layyah 😁

Sallah Saura kwana uku Amman Kasuwar shanu da Raguna Kamar Anyi Mutuwa Babu Kowa sedai a basu Abunci a Basu Ruwa Susha s...
24/05/2026

Sallah Saura kwana uku Amman Kasuwar shanu da Raguna Kamar Anyi Mutuwa Babu Kowa sedai a basu Abunci a Basu Ruwa Susha suyi Bacci 😢😢

Address

Kwanar Dan Gora
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alheri Gida Gida livestock farm posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share