Zakin maiki

Zakin maiki 🎤🎶🎵🎤🎤🎹✨🎉🙏💪ZAKIN MA,AIKI NA MANZAN ALLAH💖😍🎧🎶🎙

Alhamdulillah🌹❤️ Allah yaqarawa annabi daraja
09/06/2026

Alhamdulillah🌹❤️ Allah yaqarawa annabi daraja

07/05/2026

WALLAHI RANMU FANSA GAREKA YA ANNABIN ALLAH
SAW

Wasu Daga Maganganun Imam Ali As Kagagari Duniya1.“Mutane suna barci; idan sun mutu ne suke farkawa.”👉 Ma’ana: Rayuwar d...
25/04/2026

Wasu Daga Maganganun Imam Ali As

Kagagari Duniya

1.
“Mutane suna barci; idan sun mutu ne suke farkawa.”
👉 Ma’ana: Rayuwar duniya kamar mafarki ce—gaskiya za ta bayyana a lahira.
2.
“Darajar mutum ita ce abin da ya ƙware a kai.”
👉 Ma’ana: Kwarewa da ilimi ne ke ɗaga mutum, ba asali ko dukiya ba.
3.
“Ilmi ya fi dukiya alheri; ilmi yana kare ka, kai kuma kana kare dukiya.”
👉 Ma’ana: Ilimi ya fi daraja domin yana amfani har abada.
4.
“Ka yi magana domin a gane ka.”
👉 Ma’ana: Halin mutum yana bayyana ne ta kalamansa.
5.
“Wanda ya san kansa, ya san Ubangijinsa.”
👉 Ma’ana: Fahimtar kai na kai mutum ga fahimtar Allah.
6.
“Hakuri iri biyu ne: hakuri akan abin da kake so, da hakuri akan abin da baka so.”
👉 Ma’ana: Hakuri yana da matakai—dukansu suna da muhimmanci.
7.
“Zuciya kamar gona ce; abin da ka shuka, shi zaka girba.”
👉 Ma’ana: Ayyuka da tunani suna da sakamako.
8.
“Mafi girman dukiya ita ce hankali.”
👉 Ma’ana: Hankali da hikima sun fi kuɗi daraja.
9.
“Ka guji yin zalunci, domin zalunci duhu ne a ranar lahira.”
👉 Ma’ana: Zalunci yana da mummunan sakamako.
10.
“Abin da ya wuce ya wuce; ka kula da abin da ke gabanka.”
👉 Ma’ana: Ka daina damuwa da baya, ka gyara gaba. 🙇🙏

07/05/2025

Maulana Shehu Ibrahim shaik shehu dahiru usman Bauchi(RTA) mungode shehu Ibrahim

07/05/2025

🙏🙏🙏🙏🎤🎤🎤🎹🎹🎹

07/05/2025

Dawanda yaganka ran juma,a daran isnainina juma hakika yakere dukka sa,a
Mungode shehu Allah yawaramana san shehu dan isar annabi Muhammadu (s, a, w)

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zakin maiki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category