17/11/2025
Voice of wailari community development wailari......
Yau 17/11/2025
Muka samu nasarar Sanya Yara guda 10 makarantar primary......
Muna fatan Allah y bmu ikon jure Abinda muka dauko
Usman Isah Usman SD. VWC ✍️