Adam Idris Umar

Adam Idris Umar Funny man
Business man
Civil servant
Talkative and ETC..

🛑 HADIN KARFI GA MAZA DA MATA :Wannan haɗin maza da mata duka zasu iya amfani da shi 👇🥥 Abubuwan da ake bukata:🌴 Dabino ...
31/10/2025

🛑 HADIN KARFI GA MAZA DA MATA :

Wannan haɗin maza da mata duka zasu iya amfani da shi 👇

🥥 Abubuwan da ake bukata:

🌴 Dabino guda 5

🍌 Ayaba guda 2

🧄 Tafarnuwa sili 5

🥛 Madara kofi 1

🌀 Yadda ake yi:
A haɗa su gaba ɗaya a markade (blender) sai a sha da dare bayan an ci abinci.

✨ Amfanin sa:

Yana ƙara sha’awa 💞

Yana ƙara ƙarfin namiji 💪

Yana ƙara ruwan maniyyi 🌊

Yana gyara jiki 🧘‍♀️

Yana ƙara kuzari da nishadi 🔥

Yana maganin sanyi ❄️

🗣️ Ku gwada, sai ku dawo da labari!

📢 Kuyi sharing don wasu su amfana! 💕

How much remain? 🤣
29/10/2025

How much remain? 🤣

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN Yanzu cikin daren nan Hostel din mata na jami'a mallakar jihar Gombe GSU ya k**a da...
02/10/2025

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN

Yanzu cikin daren nan Hostel din mata na jami'a mallakar jihar Gombe GSU ya k**a da wuta.

Aji tsoron allah, A tsai da sallah, Abi iyaye,Kada ka cucu kowa  kuma Kada ka Arama kowa kudinka, Nasihata a gareku muta...
02/10/2025

Aji tsoron allah,
A tsai da sallah,
Abi iyaye,
Kada ka cucu kowa kuma
Kada ka Arama kowa kudinka,

Nasihata a gareku mutanena

02/10/2025

Jama ah good morning,
Yaukuma da me muka tashi ?

Kusan masu k**a da marayun cikinku Kuma ba marayun bane, 🤣🤣
30/09/2025

Kusan masu k**a da marayun cikinku
Kuma ba marayun bane, 🤣🤣

Player of the season. Congratulations OUSMAN DEMBELE
22/09/2025

Player of the season. Congratulations OUSMAN DEMBELE

22/09/2025
Money aside,  What do you want right now?
21/09/2025

Money aside,
What do you want right now?

'Want' is desire 'Need' is a natureDo you agree?
02/09/2025

'Want' is desire
'Need' is a nature

Do you agree?

May it be a beautiful month to remember Claim it.
01/09/2025

May it be a beautiful month to remember

Claim it.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adam Idris Umar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category