Abubakar sadiq

Abubakar sadiq Bakomai nake fada ba ammah komai nakeyi yanada ma ana

Abota ta gari, mutunci da kyakkyawar manufa — Allah Ya dawwamar da alheri.” 🤲
31/05/2026

Abota ta gari, mutunci da kyakkyawar manufa — Allah Ya dawwamar da alheri.” 🤲

16/05/2026
Ana ta yaɗa jita-jitar cewa Sheikh Sani Khalifa Zaria ya rasu… 💔Idan har wannan labari gaskiya ne, to lallai abin ba ƙar...
25/03/2026

Ana ta yaɗa jita-jitar cewa Sheikh Sani Khalifa Zaria ya rasu… 💔

Idan har wannan labari gaskiya ne, to lallai abin ba ƙaramin tashin hankali bane ga al’umma. Mutum da aka sani da wa’azi, ilimi da kira zuwa ga addini, shin haka rayuwa zata zo ƙarshe cikin irin wannan hali?

Tabbas wannan zalunci ya wuce tinanin dan Adam ammah akwai Allah

I've just reached 1K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏🤗...
22/03/2026

I've just reached 1K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏🤗🎉

20/03/2026

A saurara da nutsuwa

Yau mun kai azumi…Ka sha ruwa — sai zuciyar ka ta huce.Amma ka taɓa tambayar kanka?Me yasa abu mafi sauƙi a rayuwa —shi ...
19/03/2026

Yau mun kai azumi…

Ka sha ruwa — sai zuciyar ka ta huce.

Amma ka taɓa tambayar kanka?

Me yasa abu mafi sauƙi a rayuwa —
shi ne mafi girman ni’ima?

Wata guda muna fama da ƙishirwa,
amma da zarar ka ɗan sha ruwa kaɗan…
komai ya dawo daidai.

Yau mun gama.

Sai dai tambayar gaskiya ita ce:

Shin mun gyara kan mu ne?
Ko kuwa mun jira ne kawai ya wuce?

Gobe Sallah ce 🎉

Amma ba kowa bane ya ci nasarar Ramadan ba…

Allah ya karɓa 🤲💧

Tom masha Allah ga makota ma sun gani shknn ai tunda munfi kusa da su
18/03/2026

Tom masha Allah ga makota ma sun gani shknn ai tunda munfi kusa da su

🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Maimarta ba wllh bazaka watannan ba da wannan abun a haka
18/03/2026

🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Maimarta ba wllh bazaka watannan ba da wannan abun a haka

Abin da ya faru a Maiduguri ya sake tunatar da mu cewa rayuwar dan Adam tana cikin hatsari a hannun azzalumai. Lokaci ya...
17/03/2026

Abin da ya faru a Maiduguri ya sake tunatar da mu cewa rayuwar dan Adam tana cikin hatsari a hannun azzalumai. Lokaci ya yi da ya kamata mu daina tallata su ko goyon bayansu ta kowace hanya.

Yayin da jinin bayin Allah ke zubowa, bai dace mu tsaya muna kallon riba ko anfani ba. Ko da kuwa akwai abin da za mu samu, rayuwa cikin aminci da mutunci ita ce mafi muhimmanci.

Mu tsaya mu yi tunani: shin me ya fi daraja — dukiya ko rayuwar mu? Lokaci ya yi da za mu fifita zaman lafiya, mu kuma hada kai domin kare kanmu da al’ummarmu.

Allah ya kawo mana zaman lafiya, ya kuma kare mu daga dukkan wani sharri. 🤲

Address

Kano
495195

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar sadiq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category