Oum taufiq veils and abaya.

Oum taufiq veils and abaya. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Oum taufiq veils and abaya., Kano kumbotso local government, Kano.

Alhamdulilah ala kulli hal
27/04/2026

Alhamdulilah ala kulli hal

19/04/2026
14/04/2026
Do you want to achieve more followers and have star s🌟 ?write your answer in the comments section.just follow me to go v...
12/04/2026

Do you want to achieve more followers and have star s🌟 ?
write your answer in the comments section.

just follow me to go viral.

31/03/2026

Alhamdulil lahillazi bini'imatihi ta timmus salihat ❤️

QARSHEN KOWA DA KOMAIMutuwa rigar kowa ce. Duk wanda aka haifa a duniya dole ne wata rana ya dandana ɗacin rabuwa da ita...
11/03/2026

QARSHEN KOWA DA KOMAI

Mutuwa rigar kowa ce. Duk wanda aka haifa a duniya dole ne wata rana ya dandana ɗacin rabuwa da ita. Ba ta duba girman mutum, ba ta la’akari da dukiya ko sarauta. Talaka da me kuɗi, sarki da bawansa, malami da jahili 🤏 duk a ƙarshe hanya ɗaya suke bi.

Wannan duniya wuri ne na wucewa mun zo cikin ta ne na ɗan lokaci, sannan mu bar ta mu wuce zuwa wani mataki na gaskiya.

Qarshen wata izza. Duk wata ɗaukaka da mutum yake takama da ita a duniya, wata rana sai ta zama labari.

Mutum na iya rayuwa cikin girma da daraja, mutane suna masa kallon girmamawa, amma lokaci na tafiya ne yana tuna mana cewa izza ta gaskiya babu ita a duniya .

Izzar mutum ita ce ayyukansa na alkhairy, domin su ne ke rage masa daraja ko da bayan ya bar duniya.

Qarshen dukkan mulki. Tarihi ya nuna mana yadda sarakuna da shugabanni s**a zo s**a tafi. Wanda a yau yake da iko da umarni, gobe wataƙila ya zama labari a bakin mutane.

Mulki amanar ɗan lokaci ne ana ba mutum shi na ɗan lokaci domin ya yi adalci da alkhairy.

Amma idan lokacin ya cika, mulkin ya ƙare, mutum ya koma kamar sauran halittu babu iko, babu umarni.

Qarshen duk wata wadata. Dukiyoyi, gidaje, gonaki da dukkan abubuwan jin daɗi da mutum ya tara a duniya ba za su bi shi ba idan ajalinsa ya zo.

Wadata tana iya faranta ran mutum a rayuwa, amma ba ita ce mafita ta ƙarshe ba. Abin da ze bi mutum shi ne kyawawan ayyuka, tausayi ga mutane, da gaskiya a rayuwarsa.

Saboda haka, mu ringa tuna cewa duniya ba gida ba ce na dindindin. Mu yi rayuwa cikin tawali’u, mu yi alkhairy, mu riƙe gaskiya, domin duk abin da muke yi a yau shi ne ze zama tarihinmu gobe.

Mutuwa rigar kowa ce, kyakkyawan suna da ayyukan alkhairy su ne abin da ke sa mutum ya bar duniya cikin daraja.

Allah ka kyautata karshen mu 😭kasa mutuwa ta zamo hutu a garrmu ka jikan iyayenmu d kakannin mu
ka sa mu cika da Kalmar shahada,
Allah ka karbi ibadanmu ya hayyu ya qayyum 🤲.
copy's by✍️Zaiñab Auwal Musa

10/03/2026
09/03/2026

Assalamualaikum warahmatullah,Allah ya karbi ibadanmu ya sa.una cikin Yan tattun bayi brknmu da wnn lokacin
😍



Hafsat Algoni Muhammad Oum taufiq veils and abaya.
Amina Siddiqa Suleiman
Ummusalama Ahmad Tijjani
Repost's

Address

Kano Kumbotso Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Oum taufiq veils and abaya. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share