Da'irar Tijjaniyya

Da'irar Tijjaniyya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Da'irar Tijjaniyya, Grocers, No 1859 Rangaza Gari Ungogo LG kano, Kano.

07/12/2025

Soyayyar manzon Allah Sallallahu Alaihi wasallam itace mafita duniya da lahira.

22/11/2025

Allah ya Kara mana Soyayyar Shugaba Sallallahu Alaihi wasallam.

12/11/2025

Sallallahu Alaihi wasallam

06/11/2025

Istigfari
Hailala
da
salatin Annabi SAW, sune Darika.

03/11/2025

Shehu Ibrahim Inyass ba Allah Bane Bawan Allah Ne.

29/10/2025

Darikar Gaskiya Ana Sallah da Azumi yadda manzon Allah Sallallahu Alaihi wasallam ya umarta.

Dan wasan kwallon kafa Na West Ham Dake Ingila Dan kasar Sanigal Cikakken Batijjane,Elhadji Malick diouf
21/10/2025

Dan wasan kwallon kafa Na West Ham Dake Ingila Dan kasar Sanigal Cikakken Batijjane,
Elhadji Malick diouf

20/10/2025

Akwai mauludi
Akwai Majalisi
Akwai Dije
duka zaku Sami Bayaninsu.

18/10/2025

Engr. Rabiu Sulaiman Bichi da Dr Musa iliyasu kwankwaso daga jihar Kano Sun ziyarci Kabarin Shehu Ahmad Tijjani a Morocco.

Address

No 1859 Rangaza Gari Ungogo LG Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'irar Tijjaniyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category